Muhammad Malumfashi
21559 articles published since 15 Yun 2016
21559 articles published since 15 Yun 2016
Majalisar dattawan Najeriya ta yi zama domin tantance Muttaqha Rabe Darma a matsayin Minista. Majalisar dattawan ta tabbatar da nadin da Bola Tinubu ya yi masa.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya umurci sojojin ruwa su harbe duk jirgin Iran da ke shimfida bam a mashigin Hormuz, yana mai jaddada cikakken iko.
Rundunar sojin Amurka ta kame jiragen man Iran guda uku a tekun Asiya a ranar 22 ga Afrilu, 2026, a matsayin martani ga katsalandan din Iran a mashigar Hormuz.
Majalisar dattawan Najeriya ta amince da nadin Muttaqha Darma a matsayin sabon ministan harkokin gidaje na tarayya bayan nadin da Bola Tinubu ya masa.
Hukumar DSS ta nemi kotu ta ɓoye sunayen shaidu a shari’ar Nasir El-Rufai, tana mai cewa hakan na da muhimmanci domin kare lafiyarsu daga yiwuwar barazana.
Tsagerun 'yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Neja. 'Yan bindigan sun yi awon gaba da wani babban likita bayan sun kutsa asibitin da yake aiki.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nemi majalisar dattawan Najeriya ta amince ya sake karbo rancen Dala miliyan 516.3 domin aikin gina titin Sakkawato zuwa Badagry
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda da dama yayin wani artabu a jihar Borno. Sojojin sun hallaka kwamandan kungiyar ISWAP.
A labarin nan, za a ji cewa kotu ta sake hukunci game da belin tsohon hadimin gwamnan jihar Kaduna, Bashir Sa'idu zai ci gaba da zama a gidan gyaran hali.
Muhammad Malumfashi
Samu kari