Muhammad Malumfashi
21559 articles published since 15 Yun 2016
21559 articles published since 15 Yun 2016
Babban limamin coci, Bishof Oyedepo ya ce mabiyan cocinsa suna da wani karfi na tunkarar dunw ata barazana, ya bukaci su daina jin tsoron masu garkuwa.
Wata babbar kotun jihar Kogi ta yanke hukunci a karar da tsohon gwamna Yahaya Bello, ya shigar kan Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan kan zargin bata suna.
An shiga farin ciki da Gwamna Inuwa Yahaya ya amince da biyan cikakken sabon mafi karancin albashi ga ma'aikatan ƙananan hukumomin Gombe tun daga watan Mayu 2026.
Yayin da ake ci gaba da shirye-shiryen tunkarar babban zabe mai zuwa, mun tattaro muku jihohin Arewa biyar da zabensu zai dauki hankali saboda wasu dalilai a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa sanata Abdul Ningi ya dora alhakin matsalar da yan majalisa za su fuskanta yayin zabe mai zuwa a kan rashin aiwatar da kasafin kudi.
An tabbatat da mutuwar tsohon dan wasan gaba na kungiyar Super Eagles ta Najeriya, Mike Eneramo yayin da ya fito atisayen motsa jiki a jihar Kaduna.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya tambayi dalilin ci gaba da karbar bashi duk da cire tallafin mai, yana gargadin cewa rashin daidaito na iya lalata ribar.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta samu karuwa. Sanatan da ke wakiltar Gombe ta Kudu ya sauya sheka zuwa cikita. Ya gana da Gwamna Inuwa Yahaya.
Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya bayyana cewa ya warke daga cutar daji bayan an gano ta a farkon mataki kuma aka yi masa magani cikin nasara.
Muhammad Malumfashi
Samu kari