Muhammad Malumfashi
21555 articles published since 15 Yun 2016
21555 articles published since 15 Yun 2016
A labarin nan, za a ji cewa kamfanin mai na kasa, NNPCL ya ankarar da jama'a kan wata damfara da aka shirya da sunan sayar da wasu daga cikin kayan matatun Najeriya.
Fadar shugaban kasa ta yi martani ga Sanusi II kan sukar Bola Tinubu d aya yi kan ciwo bashi duk da cire tallafin man fetur da aka yi a Najeriya.
Masu goyon bayan Sheikh Isa Ali sun fara hada kudi domin saya masa fom din takara na Naira miliyan 50 a jihar Gombe domin ya yi gwamna a jam'iyyar APC.
'Yan fashin teku sun sace jirgin man fetur Honour 25 dauke da ganga 18,500 da ma'aikata 17 a gabar tekun Somaliya, lamarin da ka iya kara farashin mai.
Taiwo Oyedele ya kama aiki a matsayin Ministan Kuɗi da Tattalin Arziƙi yau 24 ga Afrilu, 2026, inda ya zayyana hanyoyin sauƙaƙa haraji da haɓaka tattalin arziƙi.
Kamfanin sadarwa na MTN ya bi umarnin NCC, ya fara biyan mutane diyyar karancin sabid da aka yi fama da shi a watan Janairu, 2026, an fara tura katin waya.
Kungiyar limaman masallatan Juma'a ta Najeriya ta bayyana cewa tsarin dan adam a tsaron Najeriya ya gaza, yanzu mafita daya da ta rahe ita ce addu'a.
Tsohon Minista Hadi Sirika ya ayyana neman kujerar Sanata a Katsina ta Arewa yau 24 ga Afrilu, 2026, sakamakon kiraye-kirayen al'ummar shiyyar Daura.
Shugaba Tinubu ya rantsar da Dr. Muttaqha Rabe Darma a matsayin Ministan Gidaje yau 24 ga Afrilu, 2026, domin magance matsalar karancin gidaje a Najeriya.
Muhammad Malumfashi
Samu kari