Ibrahim Yusuf
5366 articles published since 03 Afi 2024
5366 articles published since 03 Afi 2024
Kamfanonin masu zirga-zirga da jiragen sama sun fara barazanar tafiya yajin aiki a Najeriya saboda tsadar man da suke amfani da shi a fadin kasar nan.
Fadar shugaban kasa ta yi wa Atiku Abubakar martani kan cewa zai fito takara a zaben 2027. Ta ce dole Tinubu ya yi shekara 8 kamar Muhammadu Buhari.
Wani rahoton da aka samu daga hukumar kwastom ta Najeriya ya nuna cewa wasu 'yan ta'adda na shirin kai hari Abuja da jihar Neja, za su farmaki wurare.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda ya sanar da cewa suna tare da masu kada kuri'a a jihohin Kano da Katsina yayin da ake shirin zaben 2027.
Cibiyar kididdiga ta kasa, NBS ta sanar da cewa farashin kayan abinci ya tashi da kashi 15.38 a watan Maris na 2026. Tashin farashin ya shafi Gombe, Zamfara, Taraba.
Attajirin Najeriya, Alhaji Aliko Dangote ya shiga cikin jerin mutane 100 mafi tasiri a duniya da mujallar Time ta fitar a 2026. Donald Trump na cikin mutanen.
Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa ba za ta maido tallafin man fetur duk da tashin farashin man fetur a kasuwanni. Wale Edun ya ce za a tallafawa talaka.
Gwamnatin Iran ta sanar da cewa jirgin ruwanta ya wuce duk da sojojin da Trump ya ce ya jibge a kusa da mashigar Hormuz. Iran ta ce matakin Trump ba zai cutar ba.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sake caccakar Fafaroma Leo XIV kan sukar shi da ya yi game da yake-yake a kasashen duniya da kai hari kasar Iran.
Ibrahim Yusuf
Samu kari