Ibrahim Yusuf
1368 articles published since 03 Afi 2024
1368 articles published since 03 Afi 2024
Tushen wutar lantarki ya lalace a Najeriya inda al'umma suka shiga cikin duhu. Wannan shi ne karo na 12 tushen wutar na lalacewa tun farkon shekarar 2024.
Gwamnatin jihar Zamfara ta kaddamar da raba tallafin kudi har Naira biliyan 4.9. Mata, marasa lafiya, 'yan agaji da malaman Islamiyya za su samu tallafin.
Mataimakin shugaban karamar hukumar Ikale ta Arewa ya rasu bayan rashin lafiya a jihar Ondo. Gwamnan Ondo ya yi jimamin rasuwar mataimakin ciyaman din.
Gwamna Umaru Bago zai rika daukar nauyin karatun mata 1,000 duk shekara domin karanta fannin lafiya. Zai raba kwanfutoci miliyan 1 a makarantun gwamnati.
Yan sanda sun kama mutane hudu masu ba 'yan bindiga kayan sojoji da 'yan sanda domin aikata ta'addanci a Arewa. Mutanen da ake zargi sun amince da laifinsu.
Masanin siyasa, Farfesa Adele Jinadu ya zargi 'yan siyasa da fara shirin murde zaben 2027. Ya ce fara nada 'yan siyasa a INEC alama ce ta cewa za a yi magudi.
Za a zamanantar da hudubar Juma'a a masallacin Abuja bayan an nada sababbin limamai biyar. Yan kabilar Ibo biyu sun shiga cikin sababbin limaman.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya dauki nauyin karatun talakawa a karamar hukumar Ganye a jihar Adamawa. Ya raba tallafi ga makarantu
An bude katafariyar cibiyar hukumar shige da fice ta kasa NIS ta fasahar zamani a Abuja da aka sanyawa sunan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, BATTIC.
Ibrahim Yusuf
Samu kari