Ibrahim Yusuf
5367 articles published since 03 Afi 2024
5367 articles published since 03 Afi 2024
Fafaroma Leo XIV ya kai ziyara babban masallacin Algeria yayin da ya kai ziyarce-ziyarce a wasu kasashen Afrika. Fafaroma ya yi kira a zauna lafiya a masallacin.
Tsohon gwamnan Ekiti, Ayo Fayose ya zargi gwamna Syei Makinde na jihar Oyo da shirin tsige Sarkin Ibadan, Oba Rahidi Adewolu Ladoja daga kan karagar mulki.
Shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong Un ya jagoranci gwajin makamai masu linzami da wasu masu iya harbo jirgin ruwa domin tabbatar da tsaron kasar shi.
Sanata Bernie Sanders ya sha alwashin hana sayarwa Isra'ila makaman Amurka a wani zaman da majalisar kasar za ta yi. Ya ce Isra'ila ta yi kisan kare dangi.
Mataimakin shugaban kasar Amurka, JD Vance ya bukaci Fafaroma Leo da ya mayar da hankali kan lamuran addini maimakon sharhi kan lamuran da suka shafi Donald Trump.
Gwamnatin kasar China ta bukaci gwamnatin Amurka karkashin Donald Trump ta kame baki daga shiga harkar Mashigar Hormuz da taba jiragen ruwan Iran.
Jam'iyyar ADC a zargi hukumar FCDA da Nyesom Wike kan yunkurin hana ta amfani da wajen da ta karb haya domin tarnta na kasa a Abuja. Atiku ya yi magana.
Hafsun sojan Uganda, Muhoozi Kainerugaba ya sanar da cewa zai tura sojoji 100,000 Isra'ila domin kare ta daga Iran, zai kuma tura dakaru 500,000 su kwace Tehran.
Fafaroma Leo ya yi wa shugaban Amurka martani kan yake-yake da ya ke kaddamarwa a kasashen duniya. Ya ce zai cigaba da fadin gaskiya ga shugabanni.
Ibrahim Yusuf
Samu kari