Ibrahim Yusuf
5361 articles published since 03 Afi 2024
5361 articles published since 03 Afi 2024
Shugabannin jam'iyyar adawa ta ADC a Kudu maso Yamma, jihohin Yarabawa 6 na Najeriya ta shirya kifar da shugaba Bola Tinubu a zaben 2027 mai zuwa.
Wani jirgin kasar Rasha da ke da alaka da abokin Vladimir Putin ya wuce ta kusa da mashiga Hormuz da Amurka ta jibge sojoji domin hana jiragen ruwa wucewa.
Kamfanin Terra da gwamnatin Najeriya ke marawa baya ya fitar da wasu makaman da ya kera domin sojoji su yi amfani da su a yaki da 'yan ta'adda a fadin kasar
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas ya karyata cewa zai ajiye mulki ya mika shi ga mataimakinsa saboda rashin lafiya. Ya ce yana nan lafiya kalau.
Gwamnatin Amurka ta gurfanar da Cole Tomas Allen da aka zarga da yunkurin kashe Donald Trump. An nuna wukake da bindigogi da ya tanada domin kashe Trump.
Shugaban jam'iyyar PRP a Najeriya, Hakeem Baba-Ahmed ya bayyana cewa shi ne sahihin shugaban PRP a Najeriya. ADC ta zargi APC da kunna rikicin PRP.
Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya gana da Vladimir Putin a kasar Rasha. Putin ya bayyana cewa yana tare da Iran a yakin da ake da Amurka.
Wani jami'in matatar Dangote ya sanar da cewa ana saka tallafi a man fetur da dizil domin rage farashinsa a Najeriya. Sai dai ya ce hakan bai samu ba a man jirgi.
Shugaban gwamnatin Jamus, Friedrich Merz ya bayyana cewa Iran ta ba Amurka kunya a yakin da suka yi na kwana 40. Ya ce Iran ta nuna karfin da ba a zato.
Ibrahim Yusuf
Samu kari