Ibrahim Yusuf
4245 articles published since 03 Afi 2024
4245 articles published since 03 Afi 2024
Lauya mai kare Abba Kyari ya ce babbar kotun tarayya ta wanke dan sanda, Abba Kyari daga karbar kudi daga wajen dan damfara, Hushpuppi da aka rike a Amurka.
Mahaifin Bilyaminu Bello ya ce ya ji dadi da aka saki Maryam Sanda da ta kashe dansa. Ya ce ya nemi Buhari ya sake ta amma bai samu ba. an yi maganar aurenta.
Sarakunan Najeriya sun yi taron majalisar kolin sarakunan gargajiya a Legas. Sultan ya yi magana kan hadin kan kasa yayin da gwamnoni suka nemi ba sarakuna yanci.
Dan adawar kasat Kamaru, Issa Tchiroma Bakary ya ce ya lashe zaben shugaban kasar da aka yi. Ya bukaci Paul Biya ya kirashi a waya ya taya shi murnar lashe zaben.
Gwamnan Enugu, Peter Mbah ya sanar da komawa jam'iyyar APC daga PDP. Ya bayyana cewa ya sauya sheka ne domin kawo wa jiharsa cigaba daga tarayya.
Jam'iyyun adawa da suka hada da ADC, PDP, LP kan maganar sauya zaben 2027 zuwa 2026. Majalisar wakilai ne ke son dawo da zaben zuwa Nuwamban 2026.
Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya yi kira ga hukumomi su sake nazari kan bukatar sulhu da 'yan bindigan Najeriya bayan an yi sulhu tsakanin Hamas da Isra'ila.
Majalisar dokokin Najeriya na shirin dawo da zaben shekarar 2027 zuwa 2026. Ana son dawo da zaben ne 2026 domin bayar da damar gama sauraron korafin zabe a kotuna.
Sheikh Lawan Abubakar Shua'ibu Triumph ya yi bayanai bayan zama da kwamitin shura na jihar Kano da ya yi. Ya ce ya amsa tambayoyi kan zargin batanci.
Ibrahim Yusuf
Samu kari