Ibrahim Yusuf
5306 articles published since 03 Afi 2024
5306 articles published since 03 Afi 2024
Attajirin Afirka Aliko Dangote ya bayyana shirin zuba jarin $10bn a harkar wutar lantarki domin maida hankali kan magance matsalar lantarki da bunkasa masana'antu.
Gwamnatin jihar Abia ta ƙaryata zargin cewa Mataimakin Gwamna Ikechukwu Emetu yana shirya samari domin kai wa magoya bayan Shugaba Tinubu da APC hari.
Shugaban Iran Masoud Pezeshkian ya ce zai kare matsayar ƙasarsa da ƙarfi a Majalisar Ɗinkin Duniya, tare da bayyana halin Gaza da sauran rikice-rikicen yankin.
Abba Hikima na Tinubu Must Go zai gana da manyan ’yan takarar adawa domin neman su haɗa kai a 2027, yayin da aka ya yi kira ga ’yan adawa su koyi darasi a 2023.
Nyesom Wike ya ce ba zai goyi bayan Hope Uzodimma ya zama Shugaban Majalisar Dattawa bayan 2027 ba, yayin da ya kare Rainbow Coalition da goyon bayan Tinubu.
Aliko Dangote ya tabbatar da shirin fitar da harkar takin zamani kasuwar hannayen jari a 2028, yayin da masu hannun jarin matatar ke neman karin damar zuba jari.
Nyesom Wike ya bayyana yadda G-5 ta taimaka wa Peter Obi samun nasara a Edo da Cross River a 2023 tare da hana Atiku amfana da ƙuri'un jami'yyar PDP.
Darakta Janar na yakin neman zaben Tinubu, Sanata Abdul'aziz Yari, ya ziyarci shugabannin kungiyoyin Izala da Darika domin neman goyon bayan zabuka a 2027.
Hukumar NSCDC ta dakatar da wasu jami’ai uku tare da saukar da tutoci na kwanaki uku bayan mutuwar masu haƙar ma’adinai da ake tsare da su a Neja.
Ibrahim Yusuf
Samu kari