Ibrahim Yusuf
5660 articles published since 03 Afi 2024
5660 articles published since 03 Afi 2024
Hukumar INEC ta ƙara albashin ma’aikata da kuɗin ofisoshinta da kashi 150, tare da dakatar da hutun shekara domin ƙarfafa shirye-shiryen zaɓen 2027.
Godswill Akpabio ya yi alkawarin cewa Akwa Ibom za ta samar wa Tinubu kuri’u sama da miliyan biyu a zaɓen 2027, yayin da Umo Eno ya tabbatar da goyon bayansa.
Sarki Muhammadu Sanusi II ya jagoranci buɗe Masallacin Zawiyya a Gusau, yayin da wasu mazauna Zamfara suka yi martani kan ayyukan gwamnatin Dauda Lawal.
APC ta bukaci bangaren ADC karkashin David Mark ya gyara rikicin cikinsa, bayan kotu ta soke shugabancinsa da matakan da ya dauka, ciki har da takarar Atiku.
Amurka ta yi tayin bayar da dala miliyan 20 ga masu bayanan sirri kan shirin nukiliyar Iran, yayin da rikicin ƙasashen ke ci gaba bayan hare-haren soji.
Hukumar INEC ta musanta sake amincewa da shugabancin ADC na David Mark, ta ce sanarwar da ke yawo a kafafen sada zumunta ƙarya ce bayan hukuncin kotu.
Jami’an tsaron Amurka sun kama wani mutum dauke da bindigogi kusa da White House bisa zargin barazanar kashe Donald Trump da shiga kasar ba bisa ka’ida ba
Sanata Kashim Shettima ya caccaki Peter Obi a gangamin APC a Akwa Ibom, yana zarginsa da amfani da ƙarya da alkaluma marasa tushe gabanin zaɓen 2027.
Jihohi 31 a Najeriya sun kashe Naira biliyan 45.04 wajen sayen man motoci da janareto a wata shida na farkon 2026, inda Lagos, Yobe da Nasarawa suka fi kashe kuɗi.
Ibrahim Yusuf
Samu kari