Ibrahim Yusuf
5347 articles published since 03 Afi 2024
5347 articles published since 03 Afi 2024
Hukumar NCDC da ke yaki da yaduwar cututtuka ta jero Kano, Borno, Taraba, Adamawa, Abuja, Rivers, Legas Cross River, Akwa Ibom cikin jihohin da Ebola za ta iya shiga
Sanata Rabiu Kwankwaso ya amince da Aminu Abdulsalam Gwarzo ya yi takarar gwamnan Kano a jam'iyyar NDC a 2027, Nasiru Yusuf Gawuna ya yi takrarar Sanata.
Atiku Abubakar ya yi kira ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya sauka daga mulkin Najeriya saboda gaza magance matsalar tsaro da ta addabi kasar.
Gwamnatin Iran ta sanar da cewa ta harbo wani jirgin yakin Amurka da ya shiga kasar ta ba tare da izini ba. Amurka ta ce rahoton ba gaskiya ba ne.
Sheikh Isa Ali Pantami ya fitar da wasikar fita daga jam'iyyar APC da ya ce ya yi tu ranar 19 ga Mayun 026 kafin shiga jam'iyyar adawa ta PDP a Gombe.
Rundunar sojin saman Najeriya ta kai hare-hare kan 'yan ta'addan Boko Haram a dajin Sambisa da ke jihar Borno. An lalata kayayyakin 'yan ta'addan.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, Atiku Abubakar, Kashim Shettima, Nuhu Ribadu da sauran manyan Najeriya sun yi sallar Idi a yau Laraba a jihohi daban-daban.
Sanata Ned Nwoko ya yi watsi da zaben fitar da gwani na jam'iyyar APC da aka yi a jihar Delta. Ya ce APC ta juya masa baya duk da Ganduje ya masa alkawarin tikiti.
An samu labarin rasuwar wani Alhaji dan Najeriya a kasar Saudiyya bayan zuwa Muzdalifah daga filin hawan Arafa. Hukumomi ba su fitar da sunan marigayin ba.
Ibrahim Yusuf
Samu kari