Ibrahim Yusuf
5347 articles published since 03 Afi 2024
5347 articles published since 03 Afi 2024
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya sanar da cewa tun a lokacin sulhu aka yi da wajewa cewa gwamna Siminalayi Fubara ba zai nemi takara ba a zaben 2027.
Shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong Un ya harba makamai cikn teku. Gwamnatin Koriya ta Kudu ta tabbatar da harba makaman amma bata yi karin bayani ba.
Sojojin kasar Amurka sun kaddamar da hare-hare a Iran a ranar Talata yayin da Musulmai ke shirin ranar Arafa a duniya. Iran bata yi martani ba kan harin.
Sheikh Usman Muhammad Al-Juzuri ya bayyana na'ukan dabbobin da ya kamata a yanka a layya, lokacin yanka a layya da yadda za a raba naman layya da sauransu.
Tsohon gwamnan jihar Ogun, Aremo Olusegun Osoba ya bayyana cewa ana shiryawa Bola Tinubu makarkashiya domin rage tasirin shi a Kudu kan zaben 2027.
Wani Fasto ya bayyana cewa ba za su yarda kan yadda aka ba Musulmi takara a jihar Filato. Ya ce Sheikh Jingir ne ya jawo aka ba Musulmi takara a APC.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya raba tallafin kayan abinci a karkashin shirin Renowned Hope na gwamnatin Bola Tinubu a birnin Maiduguri.
Rundunar Operation Hadin Kai da ke aiki a Arewa maso Gabas ta bayyana cewa tana shirye domin magance barazanar Boko Haram a lokacin babbar sallah.
Sakataren yada labaran jam'iyyar ADC na kasa, Bolaji Abdullahi ya sanar da cewa za a yi zaben fidda gwanin jam'iyyar cikin adalci a ranar Litinin a Abuja.
Ibrahim Yusuf
Samu kari