Ibrahim Yusuf
5317 articles published since 03 Afi 2024
5317 articles published since 03 Afi 2024
Donald Trump ya shaida wa masu ba shi gudunmawa cewa yana son mataimakinsa JD Vance ya gaje shi a matsayin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Republican a 2028.
Saudi Arabia, Turkiyya da Pakistan za su sanya hannu kan yarjejeniyar tsaro a Jeddah sakamakon karuwar tashin hankali da hare-hare a yankin Gabas Tsakiya.
Shugaban Mossad Roman Gofman ya tsige manyan jami'ai 2 da suka tsara shirin hambarar da gwamnatin Iran da bai nasara ba, biyo bayan sabani da sauye-sauyen cikin gida
Danbilki Kwamanda ya yi watsi da dakatar da shi daga APC Kano, yana mai cewa babu wanda ya isa ya kore shi, yayin da jam’iyyar ta ce ba ɗanta ba ne.
Mataimakin Gwamnan Benue Samuel Ode ya ce jihar za ta samar wa Tinubu kuri'u miliyan ɗaya a zaben 2027 tare da ci gaba da ayyukan raya ƙasa a jihar.
Sheikh Isa Ali Pantami ya ce Gombe na bukatar mayar da hankali kan inganta rayuwar al’umma ta hanyar ilimi, kula da malamai da ƙarfafa mata domin gina ɗan Adam.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya nuna fushi kan fitar da rahoton cewa makaman Amurka sun doshi karewa a yaki da Iran, ana farautar mutanen da suka fitar da shi.
Dan majalisar Amurka Andy Ogles ya sha kaye a zaben fidda gwani na Republican a Tennessee duk da goyon bayan Trump, inda Charlie Hatcher ya lashe zaben.
Lauya ya shigar da Rarara ƙara a Kano kan zargin cin mutuncin Pantami, yana neman a hana yaɗa waƙoƙin da ake zargin suna ɓata masa suna tare da N100bn diyya.
Ibrahim Yusuf
Samu kari