Ibrahim Yusuf
5660 articles published since 03 Afi 2024
5660 articles published since 03 Afi 2024
Ɗaliban kwalejin aikin janta a Taraba sun gudanar da zanga-zanga bayan 'yan daba sun shiga ɗakin kwanansu, suka ci zarafin daliba da yanke mata yatsa.
Masarautar Dubai ta sanar da zaman makoki na kwanaki 10 bayan rasuwar Sheikh Ahmed bin Rashid Al Maktoum, ƙani ga firaministan UAE a halin yanzu.
Isaac Fayose ya yi iƙirarin cewa gwamnonin APC biyar suna goyon bayan jam'iyyar NDC a asirce zaɓen 2027 tare da ba da tallafin kuɗi a kan Bola Tinubu.
Hukumar NiMet ta yi hasashen tsawa da ruwan sama a jihohi da dama daga Litinin zuwa Laraba, tare da gargadin iska mai ƙarfi da ba da shawarwarin kariya.
Amurka ta gargadi ’yan ƙasarta da su fice daga Iran nan take saboda ƙara barazanar tsaro, yayin da ake fargabar rufe sararin samaniya da soke jiragen sama.
An kama wani ma’aikacin POS a Katsina bisa zargin taimaka wa jagoran ’yan bindiga wajen sarrafa miliyoyin Naira da ake zargin ana amfani da su wajen sayen makamai.
Jihohi na ɗaukar matakai daban-daban kan shirin CNG yayin da Gwamnatin Tarayya ke shirin rage kuɗin sufuri daga 1 ga Oktoba, amma ƙarancin tashoshi na kawo cikas.
Sanata Abdul’aziz Yari ya gargadi ’yan Arewa kan dagewa da neman shugabancin Najeriya, yana cewa raba mulki tsakanin yankuna na taimakawa haɗin kan ƙasa.
Aisha Buhari da wasu 'yan Najeriya halarci wata liyafar maraba da ita a Spain, inda ta bayyana wasu muhimman abubuwa yayin ziyararta tare da sababbin hotuna.
Ibrahim Yusuf
Samu kari