Ibrahim Yusuf
5305 articles published since 03 Afi 2024
5305 articles published since 03 Afi 2024
Mako biyu bayan sace limaman Juma’a shida a jihar Zamfara, iyalansu na ƙoƙarin biyan N30m domin ganin an sako su daga hannun ’yan bindigan da suka sace su.
Kotun tarayya da ke Abuja ta saka ranar 13 ga Oktoban 2026 domin ci gaba da sauraron shari'ar da Atiku Abubakar ya shigar da shugaba Bola Tinubu.
Dan takarar shugaban kasa na ADC, Atiku Abubakar ya caccaki shugaba Bola Ahmed Tinubu kan ciwo bashin dala biliyan 1.5 daga bankin duniya domin wasu ayyuka.
Kotun tarayya ta dage sauraron shari’ar Nafiu Bala da ke kalubalantar shugabancin ADC karkashin David Mark da Rauf Aregbesola zuwa ranar 5 ga Oktoba.
Peter Obi ya yi alƙawarin dawo da tallafin man fetur a 2027 bayan yaƙi da cin hanci, tare da bayyana tsare-tsarensa kan ilimi, tsaro da tattalin arziki.
Peter Obi da Rabi’u Musa Kwankwaso sun ziyarci Sarkin Musulmi a Sokoto, inda ya yi kira ga ‘yan siyasa su guji kalaman da za su haifar da rikici.
Karuwar bukatar allurar Lenacapavir ta jawo karancinta a Benue da wasu jihohin Najeriya, yayin da masu karuwai ke neman ta domin kariya daga cutar HIV.
Fasto Primate Ayodele ya gargadi Tinubu kan gudanar da faretin 1 ga Oktoba na shekarar 2026, yana cewa akwai yiwuwar samun haɗari idan aka ci gaba da shirin.
Motocin tallata Bola Tinubu sun isa Nasarawa domin rabawa, bayan Gwamnan Kano ya bayyana motoci 50 da aka bayar domin tallafa wa ayyukan APC a kananan hukumomi 44.
Ibrahim Yusuf
Samu kari