Ibrahim Yusuf
3498 articles published since 03 Afi 2024
3498 articles published since 03 Afi 2024
Nazir Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya ce mahaifinsu ba rasuwa ya yi, ya koma wata rayuwa ce da har abada. Ya ce Sheikh Dahiru Bauchi na raba aljanna.
Alhaji Aliko Dangote ya fadi abubuwan da suka rusa kamfanonin da aka yi a Arewa tsawon shekaru. Atiku Abubakar ya yi kira ga 'yan Arewa a taron ACF.
Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya yi zargin cewa akwai hannun kasashen waje a matsalar tsaron Najeriya saboda yadda 'yan ta'adda ke da motoci da makamai.
Malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya yi magana kan maganar ministan tsaro cewa ba za a yi sulhu da 'yan bindiga ba a Najeriya.
Malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya ce ya daina shiga daji wajen 'yan bindiga tun lokacin gwamnatin Muhammadu Buhari.
Yayin da ake shirin aikin Hajjin 2026, Hukumar alhazai ta kasa, NAHCON ta fitar da ka'idoji da suka shafi tashi zuwa Saudiyya da lafiyar mahajjata.
Kungiyar kwadago ta NLC ta ce za ta gudanar da zaman makoki da zanga-zanga a Najeriya. 'Yan kwadago sun ce ba za su zuba ido ana cigaba da kashe mutane ba.
Malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya yi addu'a mai zafi game da rashin tsaro da masu taimakon 'yan ta'adda a Najeriya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yaba wa dattijon Arewa tilo da ya saura cikin masu fafutukar neman yancin kan Najeriya, Tanko Yakasai bayan cika shekara 100.
Ibrahim Yusuf
Samu kari