Ibrahim Yusuf
5317 articles published since 03 Afi 2024
5317 articles published since 03 Afi 2024
Rahotanni sun ce dakarun sojojin Amurka a USS Abraham Lincoln sun fuskanci gajiya, ƙarancin abinci da matsalolin lafiya bayan shafe kwanaki 250 a teku.
Rundunar yan sanda a jihar Kaduna ta kama wasu mutane shida da ake zargin suna garkuwa da mutane. Ciki har da uwa da wasu daga cikin 'ya'yan da ta haifa.
'Yan sandan Bauchi sun kama Aisha Musa mai shekaru 19 kan zargin yunƙurin sanya wa mijinta guba a abinci, yayin da ake ci gaba da bincike kan lamarin.
Wasu shugabannin ƙasashen duniya da sarakunan Saudiyya sun samu damar shiga ɗakin da ake binne Manzon Allah (SAW) a Masallacin Annabawi da ke Madina.
Ministan Amurka, Scott Bessent ya ce Amurka za ta ɗauki tsauraran matakai kan Iran, ciki har da killace tattalin arzikinta da ci gaba da katange mashigar Hormuz.
Rundunar Sojin Najeriya ta fara shirin aiki da sababbin rundunoni hudu bayan Tinubu ya amince da ƙara rundunonin daga takwas zuwa 12 domin ƙarfafa tsaro.
Gwamnatin LeSanwo-Olu ya buɗe cibiyar kayan amfanin gona a Agege domin rage asarar abinci, sauƙaƙa rarrabawa da ƙarfafa tsarin samar da abinci a Legas.
Amurka ta soki Israel Katz bayan ya ce sojojin Isra’ila za su ci gaba da kasancewa a kudancin Lebanon, tana mai cewa hakan ya saɓa wa yarjejeniyar zaman lafiya.
Jam'iyyar adawa ta ADC ta sanya sunayen mutum 28 da za su mata takarar gwamna a zaben 2027 a shafin hukumar INEC. Jihar Enugu ne kawai babu dan takarar ADC.
Ibrahim Yusuf
Samu kari