Ibrahim Yusuf
5660 articles published since 03 Afi 2024
5660 articles published since 03 Afi 2024
Sanata Godswill Akpabio ya ce ba shi ne Mukaddashin Shugaban Ƙasa ba, yana mai cewa Bola Tinubu har yanzu yana kan mulki duk da rashin shi da Shettima a Najeriya.
NSCIA ta shirya addu’ar ƙasa a Abuja ranar 30 ga Satumba, inda Sultan Sa’ad Abubakar zai jagoranta tare da neman zaman lafiya, tsaro da ci gaban Najeriya.
Tinubu Must Go ta nemi Atiku, Obi, Makinde da Sowore su haɗa kai domin samar da ɗan takarar adawa guda a 2027, yayin da ƙungiyar ta shirya tuntubar magoya bayanta.
Gwamnatin Anambra ta kalubalanci Peter Obi da ya bar takarar shugaban kasa a 2027 sakamakon fitar da shaidun bashin ma'aikata da barin bashi a jihar.
Kungiyar ma'aikatan lantarki ta SSAEAC ta bawa hukumomi wa'adin kwanaki 3 kan zargin cin mutuncin ma'aikatan JED da sojojin sama suka yi a Bauchi ko ta dauke wuta.
NLC da ma'aikata sun ba gwamnatin tarayya wa'adin karshe kan rage farashin fetur zuwa N500 da maida mafi karancin albashi N500,000 saboda tsadar rayuwa a Najeriya.
Attajirin Afirka Aliko Dangote ya bayyana shirin zuba jarin $10bn a harkar wutar lantarki domin maida hankali kan magance matsalar lantarki da bunkasa masana'antu.
Gwamnatin jihar Abia ta ƙaryata zargin cewa Mataimakin Gwamna Ikechukwu Emetu yana shirya samari domin kai wa magoya bayan Shugaba Tinubu da APC hari.
Shugaban Iran Masoud Pezeshkian ya ce zai kare matsayar ƙasarsa da ƙarfi a Majalisar Ɗinkin Duniya, tare da bayyana halin Gaza da sauran rikice-rikicen yankin.
Ibrahim Yusuf
Samu kari