Ibrahim Yusuf
5317 articles published since 03 Afi 2024
5317 articles published since 03 Afi 2024
Gwamna Ademola Adeleke na neman tazarce zuwa wa'di na biyu amma yana fuskantar kalubale mai zafi daga manyan yan takara biyu na jam'iyyun APC da ADC.
Gobarar daji ta kashe mutum 1, ta jikkata 40 tare da tilasta wa 1,200 barin gidaje a Croatia, yayin da gobara ta bazu a Girka, Faransa da Birtaniya
Abubuwa 9 da za su iya tantance makomar Gwamna Ademola Adeleke, Oyebamiji da Najeem a zaɓen gwamnan Osun 2026, daga tasirin jam’iyyu zuwa batun Osogbo.
Rundunar yan sandan Najeriya da ke lura da zaben jihar Osun sun kama dan majalisar jihar na jam'iyyar Accord tare da wasu tarin mutane sama da 100 a gidansa.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke ya bayyana cewa shi zai yi nasara a zaben da ake gudanarwa a jihar na shekarar 2026. Ya ce za a yi zabe lafiya.
Shugaban Kamaru Paul Biya mai shekaru 93 ya shafe watanni biyu a Turai bayan tafiyarsa da aka ce ta ɗan lokaci ce, lamarin da ya haifar da tambayoyi.
Kasar Iran ta yi watsi da barazanar Donald Trump na ayyana Mashigar Hormuz mallakar Amurka, tana mai cewa ba za a kwace ta da tweet ko ƙarfin soji ba.
Ana fargabar 'yan ta'addan Lakurawa sun kashe sojoji hudu yayin da sama da 300 daga cikin ‘yan ta’addan suka kai hari Kebbe a jihar Sokoto. Sun yi sace-sace.
Ana ganin cewa wasu abubuwa da dama za su taimakawa Gwamna Ademola Adeleke samun nasara a zaben gwamnan Osun a kan APC da za a yi a yau Asabar a jihar.
Ibrahim Yusuf
Samu kari