Ibrahim Yusuf
5317 articles published since 03 Afi 2024
5317 articles published since 03 Afi 2024
Mawakiyar Amurka da ta yi fice, Dolly Parton ta rasu tana da shekara 80 a duniya. Rahotanni sun nuna cewa shugaba Donald Trump ya ce a sauke tutar kasar kasa.
Kamfanin Milo ya tallafawa masu sana'ar shayi 2,000 Kano da Jos. Milo ya ba su tallafin ne domin inganta sana'arsu da kuma kara karfin dogaro da kai.
Gwamnatin Amurka ta dakatar da bayar da bizar shige da fice a duniya yayin da gwamnatin shugaba Donald Trump ke kara tsaurara dokokin shige da fice.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya yabawa Hausawa, yana mai cewa su manyan ginshikai ne wajen hadin kai da ci gaban Najeriya yayin bikin Ranar Hausa ta 2026.
Gwamnonin Kano, Yobe, Sokoto da Jigawa sun yaba wa Sheikh Jingir yayin da JIBWIS ta bukaci goyon bayan Bola Tinubu da Kashim Shettima a zaben 2027.
Rundunar sojin Amurka ta fara horas da sojojin Najeriya a jihar Bauchi kan jirage marasa matuka da sauran dabarun soja domin kara hadin gwiwar tsaro.
Gwamnatocin jihohin Najeriya 33 sun kashe N512.10bn kan Gidajen Gwamnati, ofisoshin gwamnoni da tafiye-tafiye cikin watanni shida na farkon 2026.
Matatar Aliko Dangote da ke Legas ta kara farashin litar man fetur zuwa N1,200 kan kowace lita duk da faduwar farashin danyen mai a kasuwannin duniya.
Dan takarar ADC, Atiku Abubakar ya jaddada cewa zai mayar da tallafin man fetur idan ya zama shugaban Najeriya a 2027, tare da bayyana yadda tsarin zai kasance.
Ibrahim Yusuf
Samu kari