Ibrahim Yusuf
5660 articles published since 03 Afi 2024
5660 articles published since 03 Afi 2024
The Economist ta ce Tinubu na iya sake lashe zaɓen 2027 duk da matsalolin tsaro da tattalin arziki, yayin da ADC da NDC suka ƙalubalanci wannan hasashe.
Gwamnatin Tarayya ta ce samar da kwatar zamani mai sarrafa dabbobi 500 a rana zai samar da ayyuka 10,000, yayin da Neja ke shirin bunƙasa kiwon dabbobi.
Dr Hakeem Baba-Ahmed ya ce jam'iyyun ADC, NDC da PRP za su aiki tare domin kayar da Tinubu a 2027, yayin da jam’iyyun ke tattauna dabarun haɗin gwiwa.
Shugaban APC na Edo, Jarrett Tenebe, ya ambaci bindigar AK-47 kan masu son hana jam'iyyar samun kuri'u miliyan 2.5 ga shugaba Bola Tinubu a zaben 2027.
Dubban dalibai sun yi zanga-zangar inganta ilimi a Faransa, lamarin da ya haddasa rikici da ’yan sanda, tare da katse karatu a makarantu sama da 700.
JIBWIS ta sanar da rasuwar ɗan uwan Kabiru Gombe, Malam Abdullahi, Kawu Babangida, tare da bayyana lokacin Sallar Jana'izarsa a Masallacin JIBWIS Bolari da ke Gombe.
Jigon jam'iyyar APC Hadiza Liman ta koma NDC a Zamfara tare da magoya bayanta daga ƙananan hukumomi 14, tana zargin Gwamna Dauda Lawal da yin watsi da su.
Hukumar zabe ta kasa wato INEC ta buɗe tashar daukar ma’aikatan wucin gadi domin zaɓen 2027, inda za a rufe neman aikin ranar 18 ga Nuwamba 2026.
Abdullahi Ganduje ya ce Tinubu haifaffen Kano ne yayin ganawa da ’yan Kannywood, inda ya yaba da goyon bayansu tare da neman bunƙasa masana’antar nishaɗi a Arewa.
Ibrahim Yusuf
Samu kari