Ibrahim Yusuf
5307 articles published since 03 Afi 2024
5307 articles published since 03 Afi 2024
Matatar Dangote na shirin sayar da hannun jari biliyan 4.1 kan N525, kuma masu zuba jari su san muhimman abubuwa 10 kafin su saye hannun rai a matatar.
Matakan da ‘yan Najeriya za su bi wajen sayen hannun jarin Matatar Dangote, daga buɗe asusun dillali da CSCS zuwa neman hannun jari da bibiyar kamfanin.
Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya sun bukaci dawo da tallafin man fetur, biyan basussukan albashi da alawus, da tallafin tsadar rayuwa domin rage matsin tattalin arziki.
Dakarun sojojin Najeriya sun kai farmakin sama kan maboyar ‘yan ta’adda a Yankuzo, jihar Zamfara, inda aka kashe mayaka da dama tare da raunata wasu.
Wasu magoya bayan APC a Kano sun koka kan N3,000 da ake zargin an ba su bayan taron yakin neman zaɓe, suna cewa kudin bai isa kuɗin mota da suka kashe ba.
Aliko Dangote ya ce direbobi, masu girki, ma’aikata da ’yan kasuwa za su iya mallakar hannun jari a matatar Dangote, da shirin fara sayarwa 14 ga Satumba.
Tsohon Sanatan Katsina ta Kudu, Bello Mandiya, ya rasu a Abuja yana da shekaru 62, yayin da Gwamna Radda ya bayyana mutuwarsa a matsayin babban rashi.
Wani matashin mawaki daga Kano ya bayyana yadda yake amfani da harsuna daban-daban wajen isar da saƙon zaman lafiya da kuma burinsa na zama abin tarihi.
Gwamnatin Tarayya ta amince da sabon tsarin albashi na sojoji, inda mafi girman adadin Janar ya kai N29.75m a shekara, wato kusan N2.48m a duk wata.
Ibrahim Yusuf
Samu kari