Ibrahim Yusuf
5307 articles published since 03 Afi 2024
5307 articles published since 03 Afi 2024
Godswill Akpabio ya bukaci matasan Arewa su goyi bayan sauye-sauyen tattalin arzikin Tinubu, yana cewa manufofin sun fara haifar da sakamako mai kyau.
Tsohon mataimakin gwamnan Bauchi Sagir Saleh da wasu jiga-jigan jam'iyyar APC sun fice daga jam’iyyar, suna zargin rashin adalci da tilasta ‘yan takara.
Akalla mutane biyar sun mutu, wasu biyar sun jikkata bayan jirgin dakon kaya na Amazon ya yi hatsari a filin jirgin Miami, lamarin da ya haddasa gobara.
Sheikh Aminu Daurawa ya shawarci iyaye kan yadda za su tarbiyyantar da ’ya’yansu cikin ƙauna, haƙuri, tausayi da koyar da addini da kyawawan halaye.
Hare-haren Rasha sun kashe mutane hudu a Ukraine yayin da wakilan Amurka ke shirin ziyartar yankin domin farfado da tattaunawar zaman lafiya tsakanin Moscow da Kyiv.
Abba Yusuf ya ƙarfafa haɗin gwiwar Kano da Kannywood, yana mai cewa masana’antar kere-kere na da muhimmiyar rawa wajen ƙarfafa matasa da tattalin arzikin jihar.
Jirgin ruwan dakon man kasar Iran ya fuskanci harin makamai masu linzami hudu daga Amurka kusa da tsibirin Kharg, ba tare da rahoton asarar rayuka ba.
’Yan sandan FCT Abuja sun ceto jarirai biyu da aka yi watsi da su a Kurudu da Gwagwalada, yayin da suka nemi jama’a su taimaka wajen gano iyalansu.
Gwamnatin Donald Trump a Amurka na binciken jami’an soja kusan 50 kan zargin fitar da bayanan sirri game da raguwar makamai a yaƙin da suke yi da Iran.
Ibrahim Yusuf
Samu kari