Ibrahim Yusuf
5307 articles published since 03 Afi 2024
5307 articles published since 03 Afi 2024
Hare-haren Iran sun lalata jiragen yaƙin Amurka a Jordan, yayin da Tehran ta ce za ta kawo ƙarshen yaƙin idan Washington ta cika wasu sharuda da ta gindaya.
Rundunar ’yan sandan Kaduna ta kubutar da mutane biyu da aka yi garkuwa da su, ta tarwatsa sansanin ’yan garkuwa tare da kashe biyu a dajin yankin Ikara.
Huhu John Gwamna ya bayyana cewa Musulmai ne suka taimaka masa wajen gina aikinsa, yana mai cewa bai taɓa fuskantar wariyar addini a gwamnatin El-Rufai ba.
Matar Nasiru Idris Musa ta yi bayanin rikicin aurensu da zargin kwace fasfo, yayin da Sheikh Gumi ya bukaci gyaran kotunan Shari’a a Najeriya baki daya.
Babban malami kuma ma'ajin Izala a jihar Filato, Hafiz Bala Yusuf, ya rasu a safiyar Laraba, inda aka bayyana shi a matsayin Alaramma mai amana da dattako.
NiMet ta yi hasashen ruwan sama da tsawa daga Laraba zuwa Juma’a a Najeriya, tare da yiwuwar ambaliya a wasu jihohin kudu da ruwan sama a Kano da Gombe.
Igho Ubiribo, ɗan kasuwa ɗan Najeriya a Birtaniya, ya rasu bayan allurar ƙara girman mazakuta karo na biyar, yayin da Thailand ke binciken asibitin.
Nasir Yusuf Gawuna ya ƙi komawa APC duk da komawar manyan mutanen sa na siyasa, yayin da aka ce ya ci gaba da zama a NDC domin zaɓen Kano na 2027.
'Yan ta'adda sun harbi wani manajan Polaris Bank a harabar FUTO da ke Imo, yayin da ’yan bindigar da ake zargi da garkuwa suka sace ɗalibai mata biyu.
Ibrahim Yusuf
Samu kari