Ibrahim Yusuf
5307 articles published since 03 Afi 2024
5307 articles published since 03 Afi 2024
Atiku Abubakar ya ce ADC za ta horar da matasa miliyan 1.5 domin kare ƙuri’un jam’iyyar a rumfunan zaɓe yayin zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027.
Kashim Shettima ya tashi daga Abuja zuwa Indiya domin wakiltar Tinubu a taron BRICS na 18, inda Nigeria za ta nemi ƙarfafa kasuwanci da zuba jari.
Dakarun sojojin Najeriya sun kama shugaban ’yan ta’adda, wata mai safarar alburusai 300 da mai samar da kayan aiki a wasu samame da aka gudanar a Kaduna.
Gwamnatin tarayya ta ce ɗaliban Najeriya za su fara samun 100MB na data kyauta kowace rana daga 1 ga watan Oktoba 2026 domin karatun zamani a saukake.
ADC ta gargadi masu shigo da tashin hankali cikin siyasar Kaduna cewa babu wanda ya mallaki rikici, tana mai cewa za ta ci gaba da fafatawa a zaɓen 2027.
Sheikh Ahmad Abubakar Gumi ya shigar da mijin wata mata 'yar Maroko kotu a Kaduna bisa zarginsa da bata masa suna, kera hatimin karya da sace matar
Ado Gwanja ya ce ya warke daga rashin lafiya, ya karyata labaran da ake yaɗawa game da halinsa tare da tabbatar da cewa ya koma aikinsa cikin ƙoshin lafiya.
Sultan Muhammad Sa’ad Abubakar ya umarci Musulmin Najeriya su fita neman jinjirin watan Rabi’ul Sani na shekarar 1448H ranar Juma’a, 11 ga Satumba 2026.
Datti Assalafy ya yi wa Ado Gwanja nasiha yayin da mawakin ke fama da doguwar jinya, inda ya ce abin ya zama darasi gare shi da sauran masu bibiyarsa.
Ibrahim Yusuf
Samu kari