Aisha Ahmad
1194 articles published since 27 Mar 2024
1194 articles published since 27 Mar 2024
Kungiyar Amnesty Int'l da ke rajin kare hakkin bil'adama a duniya ta zargi gwamnatin Sakkwato da jikkata wata matashiya, Hamdiyya Sidi saboda wani bidiyo.
A rahoton nan zaa ku ji miyagun mutane sun hallaka dan kungiyar bijilanti da ke jihar Ribas a daidai lokacin da su ke bankawa gidan tsohon kansila a yankin wuta.
Mazauna birnin tarayya Abuja sun fito nuna fushinsu kan yadda Ministan Abuja, Nyesom Wike ke cigaba da rushe gidaje ba tare da la’akari da koken da mutanen ba.
Zababben shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yi nadin farko mai muhimmanci a gwamnatin da za ta karbi ta Joe Biden nan da wasu watanni masu zuwa.
Gwamnatin tarayya ta ƙaryata labarin cewa babbar tashar wutar lantarki a kasar nan ta sake lalacewa a karo na 11 a 2024 duk da har yanzu ana fama da rashin wuta.
Dan asalin Najeriya da ke jam'iyyar Democrat a Amurka, Oye Owolewa ya sake yin nasarar zama wakilin ra'ayin mutanen gundumar Columbia (DC) a majalisar dokoki.
Wani dan asalin Najeriya mai shaidar dan kasar Burtaniya, Oludayo Adeagbo ya jefa kansa a cikin matsala bayan damfarar Amurkawa $5m, ya samu gurbi a kurkuku.
A wannan labarin, za ku ji cewa gwamna Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa bai taba samun baraka da jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ba.
Kamfanin rarraba hasken lantarki na kasa (TCN) ya ce za a cigaba da samun matsalar rashin wuta har na tsawon lokaci kafin ya dawo yadda ya dace a kasar nan.
Aisha Ahmad
Samu kari