Aisha Ahmad
4003 articles published since 27 Mar 2024
4003 articles published since 27 Mar 2024
A labarin nan, za a ji cewa Najeriya ta bayyana cewa ta yi shirin fara kera makaman da za ta yi amfani da su wurin fatattakar yan ta'adda da suka addabi jama'a.
A labarin nan za a ji cewa mazauna wasu sassa na babban birnin tarayya Abuja sun gamu da iftila'in ambaliya bayan mamakon ruwan sama ya shafe wasu yankuna.
A labarin nan za a ji cewa kungiyar da ke kare hakkin Musulmi ta Najeriya, MURIC ta bayyana damuwa game da halayyar ma'aikatan INEC a zaben Osun.
A labarin nan za a ji cewa Alhaji Atiku Abubakar ya kafa hujja da wasu bayan hukumar NNPCL wajen tuhumar gwamnatin Bola Tinubu kan matatun man Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya fadi shirinsa da Peter Obi game da nade-naden mukaman gwamnati idan an zabe su a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa dan takarar gwamnan jihar Kano, Kwamred Aminu Abdussalam Gwarzi ya bayyana irin nasarar da za a samu a kan gwamnatin Abba.
A labarin nan za a ji cewa an samu gagarumin sauyi a jihar Kebbi inda APC ta sanar da sabon abokin takarar gwamna Nasir Idris a maimakon mataimakinsa na yanzu.
A baya, mun kawo labarin cewa tsohon gwamnan jihar Kaduna ya sake garzaya ziwa kotu saboda wasu korafe-korafe a kan hukumar yaki da rashawa ta ICPC.
A labarin nan, za a gano abin da Kwankwaso ya fada game da tsofafin abokan siyasarsa, Abdullahi Ganduje, Ibrahim Shekarau da Gwamna Abba Kabir Yusuf.
Aisha Ahmad
Samu kari