Aisha Ahmad
3067 articles published since 27 Mar 2024
3067 articles published since 27 Mar 2024
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Kano ta samar da kwamiti da zai shige gaba wajen shari'a da matasan da suka kashe matar aure da yaranta a jihar.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf da sauran gwamnoni da ke sauya sheka zuwa APC za su gamu da cikas a kan sake neman kujerarsu a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa 'kungiyar Atiku haske ta kori Abba Atiku Abubakar bayan ya rabu da tafiyar siyasar mahaifinsa, ya tafi wajen Bola Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa mahaifin Umar, Malam Auwal ya bayyana takaici a kan kisan gilla da ake zargin dansa da aikata wa inda ya shafi zuri'a guda.
A labarin nan, za a ji cewa ma'aikatar shari'a a Kano ta tabbatar da cewa za ta yi tsayin daga wajen a yi adalci ga Fatima Abubakar da 'ya'yanta da aka kashe.
Rundunar yan sandan jihar Kano ta samu gagarumar nasara wajen kama mutane uku da ake zargi da kashe Fatima Abubakar da yaranta shida a Chiranchi.
A labarin nan, za a ji cewa gwamna Abba Kabir Yusuf ya bayyana takaici marar misali a kan kashe wata baiwar Allah da yaranta shida har gida a jihar Kano.
A labarin nan, za a ji cewa ra'ayi ya zo daya a karon farko a cikin lokaci mai tsayi tsakanon tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai da gwamnatin Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa kotun koli ta yanke hukunci na karshe game da korafin da EFCC ta shigar game da tsohon Gwamna Sule Lamido da yaransa kan zargin zamba.
Aisha Ahmad
Samu kari