Aisha Ahmad
4003 articles published since 27 Mar 2024
4003 articles published since 27 Mar 2024
A labarin nan, za a ji cewa Rotimi Amaechi, tsohon ministan sufuri kuma tsohon gwamna a Najeriya ya ce ana rasa abin kai wa baka a wasu lokutan a gidansa.
A labarin nan, za a ji cewa matatar Dangote ta kama zama daya daga cikin manyan kamfanonin Afrika da za ta kafa sabon tarihi nan da shekarar 2030.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana kunshin da zai kawo wa Najeriya matukar jama'a suka sake zabarsa a karo na biyu.
A labarin nan, za a ji cewa makusancin tsohon gwamna, Nyesom Wike Kingsley Chinda ya kusa samun tikitin tsaya wa APC a matsayin gwamnan jihar Ribas.
A labarin nan, za a ji dalilin da tsohon gwamnan Jigawa, Sule Lamido ya bayar game da neman Goodluck Jonathan ya dawo siyasar Najeriya a zaben 2027.
A labarin nan, za a ji cewa Zekeri Umoru, daya daga cikin wadanda ake zargi da shirin kifar da gwamnatin Bola Tinubu ya bayyana yadda aka shirya shiga Aso Villa.
A labarin nan, za a ji cewa AbdulRahman Isa Ali Pantami ya bayyana cewa batun neman takarar mahaifinsa, Farfesa Isa Ali Pantami na nan daram a Gombe.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon minista a Najeriya, Sa'id Ahmed Alkali ya sanar da dalilin da ya sa ya janye daga neman takarar gwamna a jihar Gombe.
A labarin nan, za a ji cewa Rotimi Amaechi, mai neman takarar shugaban kasa a jam'iyyar adawa ta ADC ya yi magana game da zama mataimakin Atiku Abubakar.
Aisha Ahmad
Samu kari