Aisha Ahmad
1202 articles published since 27 Mar 2024
1202 articles published since 27 Mar 2024
A labarin nan za ku ji cewa shugaban kungiyar ma su kasuwancin man fetur na kasa, Billy Gilly Harry ya yi gargadin karuwar farashin litar fetur a kasar nan.
Hamshakin dan kasuwa, Alhaji Aliko Dangote ya bayyana cewa majalisar zartarwa da Bola Tinubu ne za su tsayar da farashin litar mai daga matatarsa.
A wannan labarin gwamnatin tarayya ta musanta cewa ita ce ta umarci kamfanin mai na kasa (NNPCL) da ya kara kudin man fetur zuwa Naira 1000 zuwa sama.
A wannan rahoton za ku ji cewa wasu masu garkuwa da mutane sun sake tafka rashin imani inda su ka kashe matashin mai shekaru 19, Anas Zubairu bayan karbar N17m.
Andrew Wynne, dan ƙasar Burtaniya da rundunar yan sandan kasar nan ta ce ta na nema ruwa a jallo ya musanta zargin da hukumomin Najeriya ke yi masa.
A wannan labarin, za ku ji cewa gwamnatin Kano ta damke shugaban makarantar firamaren Gaidar Makada da ke karamar hukumar Kumbotso bayan jama'a sun yi korafi.
Jam'iyyar PDP ta bayyana kafa wasu kwamitoci guda biyu da za su duba halin da jam'iyyar ke ciki domin daukar matakan gyara kafin kakar zaben 2027.
A wannan rahoton za ku ji cewa babban mai taimakawa shugaban APC na kasa, Cif Oliver Okpala ya caccaki jigo a jam'iyyar Saleh Zazzaga bayan kalamai kan Ganduje.
A wanannan labarin, gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya bayyana takaicin yadda aikin titin Garko ke tafiyar hawainiya, lamarin da ya sa shi daukar mataki.
Aisha Ahmad
Samu kari