Aisha Ahmad
4003 articles published since 27 Mar 2024
4003 articles published since 27 Mar 2024
A labarin nan za a ji cewa ana dab da samun karin gagarumin sauyi a rundunar tsaron Amurka a yayin da aka samu sabani tsakanin manya biyu a mulkin Trump.
A labarin nan za a ji cewa Ma'aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya ta fara shirin aikin Hajji na 2027 da wuri inda aka fara zama da kasashe akalla 75.
A labarin nan za a ji cewa rundunar operation hadin kai ta samu tallafin mafarauta inda aka gano maboyar wasu yan ta'adda da ke jinya a jihar Adamawa.
A labarin nan za a ji cewa wasu daga cikin mazauna jihar Sokoto sun bayyana takaici game da halin da suka shiga bayan mummunan harin yan bindiga.
A labarin nan za a ji cewa jam'iyyar ADC ta gargadi gwamnatin Jihar Jigawa game da duakar matakan da za su gayyato yan ta'adda da yan bindiga zuwa jihar.
A labarin nan za a ji halin da ake ciki bayan an tsamo gawar mutane akalla 52 daga cikin ruwa bayan hadarin kwale-kwale da aka yi a jihar Sokoto.
A labarin nan za a ji cewa hukumar tsaro ta farin kaya, DSS ta bayyana cewa akwai wani shiri da yan ta'adda da yan bindiga ke yi a kan makarantun Sokoto.
A labarin nan za a ji cewa gwamantin tarayya ta yi mamakin dalilin da ya hana jama'a tambayar yadda aka kashe sauran rance amma ake neman na Abu Dhabi.
A labarin nan za a ji cewa rundunar yan sandan jihar Katsina ta fadi shirin da ta kulla domin ganin an hana daba a siyasar 2027 da ke tafe a watanni masu zuwa.
Aisha Ahmad
Samu kari