Aisha Ahmad
4003 articles published since 27 Mar 2024
4003 articles published since 27 Mar 2024
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya samu goyon bayan jigo a jam'iyyar, Musa Iliyasu Kwankwaso bayan kalam Gwarzo.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar yan sandan Najeriya ta samu nasarar kama wasu matasa da ake zargi suna da hannu a kai wa masu zaben PDP hari a Bauchi.
A labarin nan za a ji cewa hukumomin kasar Amurka sun tabbatar da harin Iran da ya yi sanadin jikkata wasu jami'anta biyar da ke sansaninsu a Kuwait.
A labarin nan za a ji cewa hukumar tsaron fararen kaya ta DSS ta samu nasarar gano wasu miyagun mutane da ke safarar makamai, har da 'yan kasar waje.
A labarin nan, za a ji cewa ana zargin wasu ma'aurata da suka shiga auren gata da gwamnati ta shirya a jihar Katsina sun yi yaudara iri-iri a tsarin.
A labarin nan za a ji cewa 'dan takarar gwamnan Kano a NDC, Aminu AbdulSalam Gwarzo ya zargi gwamnatin Abba Kabir Yusuf da wasarere da rayukan jama'a.
A labarin nan, za a ji cewa Sanatan Kano ta Tsakiya, Rufa'i Hanga ya yi bayanin zaman da aka yi aka cimma matsayar mika takarar kujerarsa ga Gawuna.
A labarin nan, za a ji cewa matashin 'dan kasuwar, Aliyu Mohammad wanda aka fi sani da Sarkin Mota ya yi nasarar samun takara a jam'iyyar NDC gabanin 2027.
A labarin nan, za a ji wani sashe na rayuwar dan takarar gwamnan Kano a jam'iyyar NDC, Kwamred Aminu AbdulSalam Gwarzo da Kwankwaso ya samar a zaben 2027.
Aisha Ahmad
Samu kari