Aisha Ahmad
4003 articles published since 27 Mar 2024
4003 articles published since 27 Mar 2024
A labarin nan za a ji cewa jam'iyyar PDP tsagin Tanimu Turaki ta sanar da cewa za a tabbatar da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a matsayin dan takara.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi martani ga kalaman gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf kan zama yaronsa a siyasa.
A labarin nan, za a ji Ayodele Babatola ya shiga hannun jami'an tsaro har ta kai ga aika shi kurkuku bayan wata mata ta yi ikirarin ya yi mata fyade a Ado Ekiti.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon mataimakin shugaban kasa kuma mai neman kujerar shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi magana game da zaben 2027.
A labarin nan, za a ji rikicin da Isra'ila da Amurka suka jawo da Iran da ya yi sanadin rufe Hormuz ya sa kasar Indiya ta juyo Najeriya da Africa neman mafita.
A labarin nan za a ji cewa dakarun sojin Najeriya sun samu bayanan sirri game da wani 'dan sa kai da ke aiki a makarantar mata da zargin yi wa ISWAP aiki.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon mataimakin shugaban kasa wanda ya zama dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar ADC ya yi magana game da shirinsa kan Najeriya.
A labarin nan za a ji cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya cimma matsaya a kan wanda zai zama dan takarar gwamnan Kano a NDC yayin zaben 2027 mai zuwa.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya dauki matakin farantawa ma'aikata ta hanyar ba su barka da Sallah gabanin bukukuwan.
Aisha Ahmad
Samu kari