
Aisha Ahmad
2430 articles published since 27 Mar 2024
2430 articles published since 27 Mar 2024
A labarin nan, za a ji yadda tsautsayi ya fada kan wata baiwar Allah, yaranta biyu da jikarta gida a Zariya bayan mamakon ruwan sama da ya jawo rushewar wani gini.
Babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta yi bayanai a kan mika tikitin takarar Shugaban Ƙasa ga Kudancin Najeriya da shirin babban taron kwamitin zartarwar na ƙasa mai zuwa.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar adawa ta ADC na ƙoƙarin ƙara rikicewa a kan batun Shugabanci bayan ƴaƴanta a Arewa maso Gabas sun nuna Shugabansu.
A labarin nan, za a ji yadda jama'a su ka shiga mawuyacin hali bayan ƴan bindiga sun mai farmaki kan wani gida da ke cikin birnin Katsina tare da kwashe ƴan gidan.
A labarin nan, za a ji yadda Dele Momodu ya sanar da cewa jam'iyyar APC ce ƙashin bayan shirin PDP na mutunta tsarin karɓa-karɓa tare da mika takara Kudu.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya ce akwai hikima a mika tikitin takarar Shugaban Ƙasa zuwa Kudancin Najeriya a zaɓen 2027.
A labarin nan, za a ji cewa babbar jam'iyyar hamayya ta zargi EFCC da gayyatar 'ya'yanta 2 a Kaduna, ta kuma rufe su tun kafin zaben cike gurbi har yanzu.
A labarin nan, za a ji fitaccen lauya, Barista Abba Hikima da marubuci, Aliyu Jalal sun dura a kan gwamnatin Kano kan kare hadimin Abba daga zargin almundahana.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Kaduna ta samo rancen $25.35m daga kasar Kuwait a wani yunkuri da tabbatar da yaran jihar sun samu zuwa makaranta.
Aisha Ahmad
Samu kari