Aisha Ahmad
4003 articles published since 27 Mar 2024
4003 articles published since 27 Mar 2024
A labarin nan, za a ji cewa wannan jami'in sojan da ake nema ruwa a jallo saboda zargin ya na mu'amala da yan ta'adda ya shiga hannu a kokarin tserewa zuwa Kamaru.
A labarin nan, za a ji cewa dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NDC, Peter Obi ya ba Bola Ahmed Tinubu shawara game da takarar a babban zaben 2027.
A labarin nan, za a ji cewa fitinannun yan ta'adda sun gamu da fushin dakarun sojin Najeriya a lokacin da su ke taron yadda za a kai hari sassan Zamfara.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Kawu Sumaila ya yi tir da kalaman da Sanata Ted Cruz na Amurka ke yi da ake ganin zai iya jefa Najeriya a cikin matsala.
A labarin nan za a ji cewa jam'iyyar hadakar adawa ta ADC ta ce shugaba Bola Ahmed Tinubu bai taba sanya kafarsa a jihar Zamfara ba duk da munanan hare-hare.
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin wadanda su ka nemi takara a APC reshen jihar Kwara sun bayyana cewa ba a yi masu adalci ba, kuma a biya su kudinsu.
A labarin nan, za a ji cewa dalilin tsohuwar Firaminista da aka hambarar da gwamnatin ta, Sheikh Hasina, shugaban kasar Bangladesh ya yi murabus.
A labarin nan, za a ji farashin ganagar mai a Najeriya ya yi tashin gwauron zabo a karon farko tun bayan fara yakin Gabas da Tsakiya da Amurka da Iran su ka tsonao.
A labarin nan, za a ji cewa gwamantin Ahmed Aliyu ta jihar Sokoto ta umarci ma'aikata da sauran wadanda su ka cancanci kada kuri'a su yi katin zabe.
Aisha Ahmad
Samu kari