Aisha Ahmad
2880 articles published since 27 Mar 2024
2880 articles published since 27 Mar 2024
Gwamnonin Najeriya sun umarci magoya bayansu da su fara kamun kafa a majalisu domin tabbayar da dokar ware wa mata kujerun siyasa na musamman a jihohi da tarayya.
A labarin, za a ji yadda amincewa nadin Tanimu Turaki a matsayin sabon shugaban PDP na kasa zai iya kara dulmiyar da jam'iyyar a cikin rikicin gida.
Majalisar wakilai ta amince da kudirin dan majalisar Cross River, Bassey Akiba na hana masu gidajen haya kara sama da 20% don saukaka wa talakawa.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf ya samu karin lambar yabo, wannan karon daga kungiyar Injiniyoyi ta NICE saboda ingantattun aiki a Kano.
A labarin nan, za a bi cewa kungiyar kwararrun akantoci ta kasa, ICAN ta ja kunnen gwamnatin tarayya a kan darajar Naira musamman bayan zaɓen 2027.
A labarin nan, za a ji cewa an fara aika sakonni Ga tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan domin kada ya biye wa masu rokon shi ya tsaya takarar shugaban ƙasa.
A labarin nan, za a ji cewa dakarun hadin gwiwa a kasar nan sun yi nasarar kawar da yan ta'adda 50 tare da jikkata akalla 70 yayin hare-hare a Borno da Yobe.
A labarin nan, za a ji cewa takardar kotu ta bayyana bayanan da ake sa ran shaidun da Nnamdi Kanu zai gabatar a gabanta za su bayar idan an koma zama.
A wannan labarin, za a ji cewa daya daga cikin masu jan tawagar 'yan ta'adda, Babawo Badoo ya koma ga Mahaliccinsa bayan ya yi kokarin kwace makamin sooja.
Aisha Ahmad
Samu kari