Aisha Ahmad
3824 articles published since 27 Mar 2024
3824 articles published since 27 Mar 2024
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta ce za ta zakulo daliban da suka yi hazaka a jarrabawar JAMB din da ta dauki nauyi, domin a zaba masu wasu manyan makarantu.
Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya ga laifin masu cewa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ba shi da amfanin komai wajen ciyar da shiyyar Arewa gaba.
Wasu mutane dauke da manyan makamai sun kutsa kasuwar garin Faruruwa da ke karamar hukumar Shanono, inda suka hallaka wasu, tare da garkuwa da mutane.
Shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da cin hanci da rashawa ta Kano (PCACC), Muhyi Magaji Rimin Gado, ya ce ba shi da hadi da 'yar tiktok, Rahama Sa'idu.
Sanata Barau I Jibrin ya bayyana cewa 'yan Najeriya sun aganin irin ayyukan alheri da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta ke aiwatarwa duk da matsaloli a duniya.
'Dan majalisa mai wakiltar mazabar Bassa/Jos ta Arewa ta Filato a majalisar wakilai, Hon. Daniel Asama ya bayyana takaicin yadda ake ci gaba da kai hari jiharsa.
Wasu mahara, akalla su uku dauke da mugayen makamai sun far wa gidajen iyayen Sanata Natasha Akpoti Uduaghan da ke jihar Kogi, inda suka yi fashe-fashe
Tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP ya bayyana cewa nasarar Arsenal a gasar Zakarun Turai manuniya ce ga muhimmancin hadakar jam'iyyu da suka dauko.
Dattijon NNPP, Buba Galadima ya bayyana cewa babu yadda za a yi jagoran Kwankwasiyya na kasa, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya hada inuwa guda da Abdullahi Ganduje.
Aisha Ahmad
Samu kari