Aisha Ahmad
3825 articles published since 27 Mar 2024
3825 articles published since 27 Mar 2024
Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’a Wa Iqamatis Sunnah (JIBWIS) a karkashin jagorancin Sheikh Abdullahi Bala Lau ta yi fatali da hukuncin kotun ECOWAS.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya bayyana cewa jiga-jigan APC ba su tashi tunawa da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ba, sai da ya bar jam'iyya.
Sakataren yada labaran APC na Kano, Ahmed S Aruwa ya bayyana cewa komawar Rabi'u Musa Kwankwaso zuwa jam'iyyar zai haddasa rikici da tarwatsa 'ya'yanta.
Wata kotu dake zamanta a Kano ta kama wani matashi da aka sakaye sunansa da laifin cin zarafin mahaifinsa, tare da kokarin caka masa almakashi saboda hana shi kudi.
Gwamnatin Legas ta dira a kan kamfanin rarraba hasken wutar lantarki biyo bayan yadda ya ke lafta kudin wutar lantarki tsakanin jami'an gwamnati da takalawan jihar.
Bincike ya bayyana cewa akwai sabani a adadin mutanen da ake ruwaito wa cewa 'yan ta'adda sun kashe a jihar Filato biyo bayan hare-haren daren Litinin.
Shugaban gwamnonin PDP, Bala Mohammed ya bayyana cewa suna yiwa tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar, Atiku Abubakar fatan alheri da hadakar jam'iyyunsa.
Hadimin Bola Tinubu, Daniel Bwala ya yi zargin cewa tsohon shugaban kasa, Buhari ya dauki matakin kaucewa yada labaran karya kan taronsa da su Atiku.
Gwamnatin Binuwai ta kare kanta bayan tsohon dan takarar shugaban kasa, Peter Obi ya zarge ta da hana shi kai ziyarar jin kai sansanin 'yan gudun hijira da ke jihar.
Aisha Ahmad
Samu kari