Ahmad Yusuf
12067 articles published since 01 Mar 2021
12067 articles published since 01 Mar 2021
Tsohon gwamnan Imo kuma sanatan ƙarƙashin jam'iyyar APC, Rochas Okrocha, yace sama da kashi 75% na al'ummar Najeriya basa jin daɗin mulkin wannan gwamnatin.
Tsohon shugaban hukumar inshoran lafiya ta ƙasa NHIS, Usman Yusuf, yace yan bindiga sun gaji da wannan aikin, suna buƙatar aje makamansu, su tattauna da malamai
Wasu Yan bindiga da ba'a gane ko su waye ba sun kai hari ofishin hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA a jihar Abia, inda suka cinna masa wuta.
Rundunar soji tace zata gudanar da bincike bisa zargin da akewa wani jami'inta cewa ya kashe wani mai siyar da kankana a jihar Zamfara ba tare da dalili ba.
Ƙungiyar inyamurai ta Ohanaeze Ndigbo, ta ɗau zafi bisa zargin da takewa rundunar sojin ƙasar nan cewa tana tura musulmai yan arewa yankinsu da wata manufa.
Gwamnan Jihar Rivers Nyesom Wike, ya bada tallafin 20 miliyan ga kowanne ɗaya daga cikin iyalan jami'an yan sandan da aka kashe a harin yan bindiga a jihar.
Kwamishinan yan sandan jihar Akwa Ibom ya bayyana cewa hukumar sa ta rasa jami'an yan sanda 21 da motoci 11 a hare-haren da yan bindiga suka kai faɗin jihar.
Wasu yan bindiga sun sake cinna wuta a ofishin hukumar zaɓe ta ƙasa (INEC) dake ƙaramar hukumar Ohafia a jihar Abia, dukkan kayan zaɓen dake ciki sun ƙone.
Hukumar NASRDA Tayi hasashen cewa ba za'a ga jinjirin watan shawwal ba sai ranar Laraba 12 ga watan Mayu 2021, idan hakan ya tabbata za'ayi sallah Alhamis.
Ahmad Yusuf
Samu kari