Ahmad Yusuf
12067 articles published since 01 Mar 2021
12067 articles published since 01 Mar 2021
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya kira matar marigayi shugaban rundunar sojin ƙasa, Mejo Janar Ibrahim Attahiru, ta wayar salula, yace mijinta gwarzo ne.
Jami'an rundunar sojin sama, sun fatattaki yan bindiga a jihar Kaduna, sun sami nasarar kuɓutar da mutanen da suka sace a ƙaramar hukumar Igabi dake jihar.
Wasu yan bindiga sun sace mutum huɗu a jihar Ogun, daga cikin su akwai wani ɗalibin jami'ar koyon aikin gona FUNAAB dake Abekuta da lakcara a jami'ar TASUED.
Ɗan majalisar tarayya, Mike Etaba, Daga jihar Cross Rivers Ya fice daga babbar jam'iyyar hamayya ta PDP zuwa jam'iyya mai mulki APC, yace yana tare da gwamnansu
Wata motar dakon man fetur ta fashe lokacin da take ƙoƙarin sauke mai a wani gidan mai dake titin Ali Gusau, Sharaɗa jihar Kano, mutum 64 ne suka ji rauni.
Tsohon shugaban rundunar sojin ƙasa, Tukur Buratai, ya bayyana jimamin mutuwar Attahiru, yace marigayin ya ɗakko hanyar magance dukkan wata matsalar tsaro.
Ƙasar Saudi Arabia ya ta bayyana cewa mutum 60,000 ta amince zasu yi aikin hajjin bana a faɗin duniya saboda annobar cutar COVID19, 15,000 daga cikin ƙasar.
Mai martaba Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman, ya naɗa sabon sarkin Pauwan Katsina kuma hakimin Kanƙara, wannan na zuwa ne bayan tunɓuke na baya.
Hukumar bincike ta Ƙasa AIB ta bayyana cewa ta gano wani baƙin akwati wanda yake naɗar murya da kuma ajiye bayanai yayin da jirgi ke tafiya a sararin sama.
Ahmad Yusuf
Samu kari