Ahmad Yusuf
12066 articles published since 01 Mar 2021
12066 articles published since 01 Mar 2021
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya karɓi baƙuncin gwamnan Cross Rivers, Farfesa Ben Ayade, a fadarsa Aso Villa dake Abuja, mako biyu bayan komawar sa APC.
Ministan sadarwa da tattalin arziƙin zamani, Dr. Pantami yace Najeriya na da ƙarfin da zata iya samar da manyan wayoyin hannu da layukan waya ga ƙasashen Africa
Babbar Jam'iyyar hamayya ta PDP, reshen jihar Imo ta kira yi gwamnan jihar, Hope Uzodinma, yayi murabus daga kan kujerarsa bisa abinda ta kira gazawar gwamnan.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya sauka daga muƙamin shugaban hukumar NBA data haɗa shugabannin dake yankin tafkin Niger a taron da duka gudanar ranar Alhamis
Yan bindigan da duka sace ɗaliban makarantar islamiyya a Tegina jihar Neja, sun ce zasu kara yawan kuɗin fansa idan ba'a biya abinda suka buƙata ba kafin jiya.
Yan bindigan da Suka yi awon gaba da wata motar bas ta makaranta a Ondo, sun saki ma'aikaciyar dake cikin motar mai suna Omolayo Ojo ranar alhamis da safe.
Hukumar kashe wuta a jihar Kano, ta bayyana cewa jami'anta sun samu nasarar ceto rayuwar mutum 197, tare da ceto dukiyar kimanin miliyan N75m a watan Mayu.
Wasu yan bindiga da ba'a san ko su waye ba sun kutsa gidan shugaban fulanin Lamba dake ƙaramar hukumar Asa, a jihar Kwara, suka harbe shi a ƙirji har ya mutu
Mataimakin gwamnan jihar Neja, Muhammed Ketso, ya bayyana cewa gwamnati ta fara tattaunawa da yan bindigam da suka sace ɗaliban makarantar islamiyya a Tegina.
Ahmad Yusuf
Samu kari