Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Rahotannin dake fitowa daga babban birnin tarayya Abuja, ya nuna cewa sakateriyartarayya dake Zone 3 ta kama da wuta, kuma ba'a gano musabbabin wutar ba yanzun.
Miyagun yan bindiga sun kai wani mummunan hari a karamar hukumar Ƙauran Namoda jihar Zamfara, inda suka kashe mutane da dama sannan suka kona gidaje da motoci.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa a shirye take ta yi duk abinda ya dace, domin tabbatar da an gudanar da zaben gwamna a jihar Anambra, ranar 6 ga Nuwamba.
Tsohon ministan ayyuka a tarayyan Najeriya, Adeseye Ogunlewe, ya bayyana cewa nan da yan kwanaki za'a ƙaddamar da tawagar yaƙin neman zaɓen Tinubu a jihar Legas
Rahotanni daga ƙaramar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna, sun bayyana cewa faɗa ya kaure tsakanin mayaƙan Ansaru da yan bindiga, kuma an kashe wasu da dama.
Gwamnatin jihar Bauchi ta bayyana babban dalilinta na rushe gidan ɗaya daga cikin yan majalisar wakilai na jihar, Honorabul Yakubu Shehu Abdullahi, daga Bauchi
Kungiyar likitoci masu neman kwarewa (NARD) ta janye yajin aiki domin baiwa ɓangaren gwamnati lokaci ya cika yarjejeniyar da suka cimma a lokacin tattaunawa.
Hukumar yan sandan ƙasar nan,ta bayyana cewa jami'anta sun samu.nasarar damke wata tawagar mutum 11 dake aikin garkuwa da mutane a tashoshin mota na jihar Kano.
Mutane sun shiga yanayin tashin hankali da fargaba a cikin babban birnin jihar Anambra, biyo bayan kisan da wasu yan bindiga suka yi wa mutum uku (3) a garin.
Ahmad Yusuf
Samu kari