Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Wata karamar yarinya, yar kimanin shekara 13 a duniya ta jagoranci yan uwanta yara wajen kira da babbar murya a kafa dokar hana iyaye aurar da yara kanana.
Tsohon ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa a zaɓen 2019, Peter Obi, ya soki kuɗin da aka gwamnatin Buhari ta ware wa ofishin matar shugaban ƙasa, Aisha Buhari
A kwanan nan dai mutane sun dage sosai wajen yaɗa wani sakon murya dake isar da sako ga duk mai amfani da mahajar Whatsapp, inda ake gargaɗin wanda bai tura ba
Tsohon kwamishinan ƙasa na jihar Cross Rivers, Edem Ekong, ya aike da wasikar murabus daga mamban jam'iyyar hamayya PDP ga shugabannin jam'iyya na gundumarsa.
Zamfara - Majalisar dokokin jihar Zamfara ta sanar da dakatar da wasu yan majlisun jihar biyu bisa zarginsu da hannu a ayyukan yan bindiga a jihar ta Zamfara.
Wata babbar kotu dake jihar Kano, ta yanke wa wani mutumi hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samunsa da ƙaifin kashe matarsa da wukar dakin girkin gidansa.
Hukumar kwastam ta ƙasar nan, reshen jihar Katsina dake arewa maso yammacin Najeriya, tace ta kwace jarkokin man fetur sama da 1000 da ake kaiwa yan bindiga.
Wani sanata daga jihar Benuwai ta kudu, ya bayyana cewa a halin da Najeriya take ciki a yanzun, PDP ce kaɗai jam'iyyar da zata iya ceto ƙasar daga cikinsa.
A wannan labarin mun tattaro muku jerin jarumai masu hazaƙa a masana'antar shirya fina-finan Kannywood, waɗanda shirin 'Labarina' ya haskaka tauraruwar su.
Ahmad Yusuf
Samu kari