Sabbin zafafan Hotunan Jaruma Rahama Sadau a wurin daukar fim a Bollywood Indiya

Sabbin zafafan Hotunan Jaruma Rahama Sadau a wurin daukar fim a Bollywood Indiya

  • Jaruma Rahama Sadau ta sake ɗaukar sabbin hotuna a wurin ɗaukar shirin fim a Bollywood ta ƙasar Indiya
  • Tun a baya dai Sadau ta buga hotuna a dandalinta na sada zumunta, inda tace tana aikin shirin fim da masana'antar Bollywood
  • Rahama Sadau, ta saba jawo cece kuce kan shigar da bata dace da addininta ba kuma ta dora a kafar sada zumunta

India - Shararriyar jaruma a masana'antar shirya fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta sake buga sabbin hotuna na bayan fage.

Jarumar ta saka hotunan a shafinta na dandalin sada zumunta Instagram, wanda ta ɗauka yayin da suke ɗaukar shirin fim na masana'antar Bollywood ta ƙasar Indiya.

Shahararriyar jarumar, wacce ta kwashe makwanni a ƙasar Indiya, ta bayyana tun farko cewa zata fito ne a wani sabon fim na Bollywood.

Read also

An kuma, Miyagun yan bindiga sun kutsa fadar Basarake, sun yi awon gaba da shi a jihar Katsina

Rahama Sadau
Sabbin zafafan Hotun Jaruma Rahama Sadau a wurin daukar fim a Bollywood Indiya Hoto: @Rahamasadau
Source: Instagram

Khuda Hafeez Babi na biyu

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Rahama Sadau ta cigaba da tura zafafan hotunanta tare da wasu jaruman masana'antar shirya fina-finan India, yayin ɗaukar shirin fim ɗin da aka raɗa wa #KhudaHafeezChapter2.

Kalli wasu daga cikin hotunan anan ƙasa

Rahama sadau
Sabbin zafafan Hotun Jaruma Rahama Sadau a wurin daukar fim a Bollywood Indiya Hoto: @rahamasadau
Source: Instagram

Rahama Sadau
Sabbin zafafan Hotun Jaruma Rahama Sadau a wurin daukar fim a Bollywood Indiya Hoto: @rahamasadau
Source: Instagram

Rahama Sadau
Sabbin zafafan Hotun Jaruma Rahama Sadau a wurin daukar fim a Bollywood Indiya Hoto: @rahamasadau
Source: Instagram

Rahama sadau
Sabbin zafafan Hotun Jaruma Rahama Sadau a wurin daukar fim a Bollywood Indiya Hoto: @rahamasadau
Source: Instagram

Rahama sadau
Sabbin zafafan Hotun Jaruma Rahama Sadau a wurin daukar fim a Bollywood Indiya Hoto: @Rahamasadau
Source: Instagram

A wani labarin na daban kumaa mu kawo muku jerin Jarumai 7 da shirin 'Labarina Series' ya haskaka tauraruwarsu a masana'antar Kannywood

Masana'antar Kannywood cike take da jarumai maza da mata masu kwarewa a fannonin fim da dama amma kuma ba kowa ya sansu ba.

Legig.ng Hausa ta tattaro muku wasu jarumai 7 da suka jima ana damawa da su a kannywoid amma saida suka fito a shiri mai dogon zango 'Labarina' sannan tauraruwarsu ta haska.

Source: Legit.ng

Online view pixel