Ahmad Yusuf
11488 articles published since 01 Mar 2021
11488 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnan Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum ya bayyana cewa akwai ƴan siyasa, sojoji da fararen hula da ke haɗa kai da Boko Haram wajen tayar da zaune tsaye.
Majalisar Dokokin Jihar Oyo ta yi amai ta lashe, ta sauya dokar da ta amince da ita wadda ta maida Alaafin ya zama shugaban Majalisar sarakuna na dindindin.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun kaddanar da hare-hare a kauyukan jihar Benuwai da ke Arewa ta Tsakiya, sun yi ajalin tsohon shugaban PDP na mazaɓa da wasu mutum 3.
Gwamnatin Zamfara ta musanta rahoton da ke yawo cewa wata mai suna Zainab tana kan siradin hukuncin kisa saboda ta bar addinin musulunci, ta ce labarin ƙarya ne.
Sanatocin PDP da ke Majalisar Dattawa sun bayyana cewa ba su adawa da shirin haɗa ƙawancen ƴan adawa domin kifar da gwamnatin Bola Tinubu a babban zaɓen 2027.
Primate Ayodele ya gargaɗi mai martaba sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya bukaci a bi a hankali sannan ya yi taka tsan-tsan da abin da yake sha.
Wani babban limamin cocin katolika a jihar Anambra, Rabaran Anthony Udogu ya mutu a wurin buga ƙwallon tennis, lamarin ya tayar da hankulan jama'a a Awka.
Ministan ayyuka, Dave Umahi ya bayyana cewa gaba ɗaya gwamnonin jihohin Arewa maso Gabashin Najeriya suna goyon bayan shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
Tsohon hadimin mataimakin shugaban kasa, Hakeem Baba Ahmed ya ce ƴan Arewa za su sa Bola Tinubu da gwamnonu a sikelin duka halin da suke ciki a yankin.
Ahmad Yusuf
Samu kari