Ahmad Yusuf
11488 articles published since 01 Mar 2021
11488 articles published since 01 Mar 2021
Mataimakiyar kakakin Majalisar Dokokin jihar Edo, Misis Maria Oligbi-Edeko ta ajiye kujerarta, ta ce ta yi murabus ne saboda a yi wa kowa adalci.
Tsohon ɗan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP, Peter Obi ya ce haɗakar da ya shiga manufarta ta dawo da mulkin adalci, ta yaƙi yunkuwa da talauci.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu da Peter Obi, Kayode Fayemi sun haɗu a wurin bikin naɗin sabon Fafaroma na cocin Katolika, Leo XIV a Roma ƙasar Italiya.
Gwamnan Kaduna Malam Uba Sani ya bayyana cewa ba za su iya warware matsalar tsaro nan da shekara 10 ba, amma ya ce lokaci ya yi da ƴan Arewa za su haɗa kai.
Jagoran NNPP na ƙasa kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya ce ba shi da alaƙa da sanarwar da ke nuna yana shirin shiga haɗaka.
Gwamnoni, shugabanni da dukkan masu ruwa da tsakin APC a Arewa maso Yamma sun amincw shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi tazarce a zaɓen 2027.
Yan Najeriya sun nuna takaici kan yadda ɗalibai suka faɗi jarabawar share fagen shiga jami'o'i da sauran manyan makarantu watau UTME, sun tattaro dalilai.
Wani dan sanda ya saki wuta a wurin bincike ababen hawa a jihar Benuwai, harsashi ya yi ajalin wata daliba da ke ajin karshe a jami'a ranar Juma'a.
Shugaban marasa rinjaye na Majalisar Dattawa, Abba Moro ya ce ƴan siyasar da ke sauya sheka daga PDP zuwa APC suna yin haka ne domin neman yafiya ta siyasa.
Ahmad Yusuf
Samu kari