Majalisar Amintattu (BoT) ta tsagin Tanimu Turaki da aka rushe ta nada shugabannin jam'iyyar PDP na rikon kwarya bisa tanadin kunndik tsarin mulkin jam'iyya.
Majalisar Amintattu (BoT) ta tsagin Tanimu Turaki da aka rushe ta nada shugabannin jam'iyyar PDP na rikon kwarya bisa tanadin kunndik tsarin mulkin jam'iyya.
A karshen watan Mayun 2022 ne za a san wanda jam’iyyar PDP za ta ba tuta. Ana cewa wanda zai rike tutar PDP bai wuce Atiku Abubakar, Peter Obi, ko Nyesom Wike.
Kauna - Tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, ya bayyana cewa idan yan Najeriya suka zabesa, zai kawo karshen matsalar tsaro, yunwa, da rashin aikin
Daruruwan ƴaƴan manyan jam'iyyun ƙasar nan aPC da PDP sun tattara kayan su sun koma.jam'iyyar NNPP mai kayan marmari a jihar Kaduna dake arewacin Najeriya.
An ba takarar Yemi Osinbajo kwarin gwiwa yayin da Mataimakin shugaban kasar ya je jihar Gombe domin samun kuri’un ‘Ya 'yan APC a zaben fitar da gwani na 2023.
Kayode Fayemi, gwamnan jihar Ekiti, ya ce idan aka zabe shi shugaban kasa, zai kafa makaranta ta All Progressive Congress, APC, domin bawa shugabanni horaswa, r
Wata kungiyar arewacin Najeriya da ta hana da Fulani makiyaya da al'ummar Almajirai, a ranar Litinin a Abuja ta ce ta shirya bai wa Jonathan kuri'u miliyan 14.
Bayan labaran da aka yaɗa cewa gamayyar kungiyoyin arewa ne suka saya wa tsohon shugaban ƙasa Jonathan Fom, bayani sun nuna gaskiyar wanda ya biya kudin cas.
Ibrahim Shekarau da Kawu Sumaila sun kammala shirye-shiryen ficewa daga APC. A karshen makon jiya Gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje ya tsaida ‘yan takaran APC.
Shugabannin jam’iyyar APC a kudu maso yamma sun gana tare da yan takarar shugaban kasa na jam'iyyar a yankin a jihar Lagas a ranar Juma’a, 6 ga watan Mayu.
Siyasa
Samu kari