Majalisar dattawan Najeriya ta amince da nadin sabon ministan wutar lantarki, Joseph Olasunkanmi Tegbe da karamin ministan harkokin waje, Ambasada Sola Enikanolaiye.
Majalisar dattawan Najeriya ta amince da nadin sabon ministan wutar lantarki, Joseph Olasunkanmi Tegbe da karamin ministan harkokin waje, Ambasada Sola Enikanolaiye.
Sheikh Isa Ali Pantami ya yi magana kan sauya sheka daga APC idan bai samu tikitin takara ba. Pantami ya ce ya yi magana da Bola Tinubu kan fitar da 'yan takara.
Injiniya Umar Abdullahi Ganduje wanda aka fi sani da Abba kuma dan gidan Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje ya zama dan takarar majalisar wakilan tarayya.
An bindige daya daga cikin mambobin kwamitin shirya zaben fiddan gwanin jam'iyyar All Progressives Congress a jihar Taraba. Yanzu haka an garzaya da shi asibiti
A kasa da sa’o’i biyu bayan ya zama dan takarar gwamna a APC a Abia, wata babbar kotun jihar Abia da ke da zama a Umuahia, ta tabbatar da dakatar da Cif Ikechi
Tsohon Sanata kuma mai neman zama Gwamna a Kaduna, Kwamred Shehu Sani, ya bayyana cewa babu banbanci tsakanin Deleget da yan bindiga masu garkuwa da mutane.
Bayan sulhun xa aka samu tsakanin ɓangarorin APC da basa ga maciji a Zamfara, Alahji Yati ya umarci a janye kararrakin da tsaginsa ya shigar Kotu kan APC a baya
Mr Olufemi Ajadi, dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwa jam'iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) ya sanar da janyewarsa daga takarar, Daily Trust ta ra
Yan sanda a jiya a Jihar Ebonyi sun kama 'ya'yan daya daga cikin dattawan da suka kafa Jihar Ebonyi, marigayi Sanata Office Nwali kan zarginsu da kin janye wa w
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihaar Borno ya yi nasara a zaben fidda gwani na jam'iyyar APC da aka yi a birnin Maiduguri da aka yi a yau Alhamis, 26 ga Mayu.
Sakamakom zaɓen fitar da yan takara a zaɓen gwamnonin da ke tafe a babban zaben 2023 karkashin APC, gwamnan Legas, Babajide Sanwo-Olu ya samu nasarar lashe zaɓe
Siyasa
Samu kari