Gwamnan Rivers, Siminalayi Fubara, ya musanta rade-radin da ke yawo a kafafen sada zumunta, yana mai jaddada cewa har yanzu cikakken dan jam'iyyar APC ne.
Gwamnan Rivers, Siminalayi Fubara, ya musanta rade-radin da ke yawo a kafafen sada zumunta, yana mai jaddada cewa har yanzu cikakken dan jam'iyyar APC ne.
Ekiti - Jami'an Hukumar yaki da rashawa da yi wa tattalin arzikin kasa ta'annarti EFCC, ta kama wasu mutane da ake zargi da hannu wurin siyan kuri'u a zaben gwa
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta gabatarwa hukumar zabe mai zaman kanta da sunayen yan takararta na kujerar sanata a babban zaben 2023 mai zuwa.
Rabiu Kwankwaso ya ce hada gwiwarsu da Peter Obi tana da muhimmanci musamman ganin cewa jam'iyyun APC da PDP ba su tsayar da dan takara daga jihar gabas ba.
An ji karar harbin bindiga daga fadar sarkin Ifaki, garin su Cif Segun Oni, dan takarar gwamna na jam'iyyar Social Democratic Party (SDP) a zaben Ekiti da ke gu
Zaben gwamnan jihar Ekiti na daya daga cikin manyan kanun labaran da ke jawo hirarraki a kan siyasa, a kashin farko bisa hudu na shekarar 2022 din da ake ciki.
An sha yar dirama bayan mazauna yankin Ifaki sun zargi wasu mambobin APC da rabawa masu zabe kudi yayin da ake gudanar da zaben gwamnan jihar a yau Asabar.
Reno Omokri, tsohon hadimin shugaban kasa Goodluck Jonathan ya nemi afuwar dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a zaben 2023, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.
An tattaro cewa sunan shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya bayyana a matsayin dan takarar kujerar sanata mai wakiltan Yobe ta arewa na jam’iyyar the APC.
Yayin da siyasa ta fara cin kasuwa a Najeriya wani ɗan shekara 51 ya taso daga Bauchi zai je jihar Legas a ƙafa don nuna goyon bayansa ga takarar Bola Tinubu.
Siyasa
Samu kari