Jerin sunaye: Shettima, Lawan, Akpabio da sauran yan takarar sanata 106 na APC a zaben 2023

Jerin sunaye: Shettima, Lawan, Akpabio da sauran yan takarar sanata 106 na APC a zaben 2023

Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta gabatar da sunayen yan takararta na kujerar sanata a babban zaben 2023 mai zuwa.

Jaridar The Cable ta rahoto cewa APC ta mika jerin sunayen wanda ke dauke da sa hannu da kwanan wata 16 ga watan Yuni ga hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC).

Shahararrun mutanen da sunayensu ya samu shiga takardar sun hada tsohon gwamnan jihar Abia kuma sanata mai wakiltan Abia ta arewa, Orji Kalu, tsohon ministan harkokin Neja Delta, Godswill Akpabio da gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi.

Yan takarar kujerar sanata
Jerin sunaye: Umahi, Lawan, Akpabio da sauran yan takarar sanata 106 na APC a zaben 2023 Hoto: The Guardian Nigeria/Premium Times/Punch
Asali: UGC

Sauran sun hada da Gwamnan jihar Kebbi, Atiku Bagudu, tsohon gwamnan jihar Edo, Adams Oshiomhole; shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan; tsohon gwamnan jihar Ogun, Gbenga Daniel da gwamnan jihar Filato, Simon Lalong.

Kara karanta wannan

2023: 'Ka ci amanar mu' Gwamna Okowa da Atiku ya zaɓa mataimaki ya shiga tsaka mai wuya

Ga cikakken sunayen:

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

 1. Abia ta tsakiya: Emeka Atuma
 2. Abia ta arewa: Orji Uzor Kalu
 3. Abia ta kudu: Blessing Nwagba
 4. Adamawa ta tsakiya: Abdulaziz Nyako
 5. Adamawa ta arewa: Elisha Ishaku
 6. Adamawa ta kudu: Adamu Ismaila
 7. Akwa Ibom ta arewa maso gabas: Emaeyak Ukpong
 8. Akwa Ibom ta arewa maso yamma: Godswill Akpabio
 9. Akwa Ibom ta kudu: Martins Udo-Inyang
 10. Anambra ta tsakiya: Okelekwe Boniface
 11. Anambra ta arewa: Ify Anaozuonwu
 12. Anambra ta kudu: Chukwuma Umeorji
 13. Bauchi ta tsakiya: Uba Umar
 14. Bauchi ta arewa: Sirajo Tanko Moh’d
 15. Bauchi ta kudu: Shehu Umar
 16. Bayelsa ta tsakiya: Timipa Orunimighe
 17. Bayelsa ta gabas: Degi Eremienyo
 18. Bayelsa ta yamma: Wilson Dauyegha
 19. Benue ta arewa maso gabas: Emmanuel Udende
 20. Benue ta arewa maso yamma: Titus Zam
 21. Benue ta kudu: Daniel Onjeh
 22. Borno ta tsakiya: Kashim Shettima
 23. Borno ta arewa: Mohammad Mynguno
 24. Borno ta kudu: Mohammed Ali Ndume
 25. Cross River ta tsakiya: Eteng Williams
 26. Cross River ta arewa: Martin Orim
 27. Cross River ta kudu: Asuquo Ekpenyong
 28. Delta ta tsakiya: Ede Dafinone
 29. Delta ta arewa: Peter Nwaoboshi
 30. Delta ta kudu: Joel Onowakpo Thomas
 31. Ebonyi ta tsakiya: Emeka Eze
 32. Ebonyi ta arewa: Onyeka Peter
 33. Ebonyi ta kudu: David Umahi
 34. Edo ta tsakiya: Monday Okpebholo
 35. Edo ta arewa: Adams Oshiomhole
 36. Edo ta kudu: Valentine Asuen
 37. Ekiti ta tsakiya: Michael Bamidele
 38. Ekiti ta arewa: Cyril Oluwole Fasuyi
 39. Ekiti ta kudu: Adaramodu Adeyemi
 40. Enugu ta gabas: Adaku Aguocha
 41. Enugu ta arewa: Simon Eze
 42. Enugu ta yamma: Oby Nwofor
 43. Gombe ta tsakiya: Danjuma Goje
 44. Gombe ta arewa: Saidu Alkali
 45. Gombe ta kudu: Joshua Lidani
 46. Imo ta gabas: Prince Alex Mbata
 47. Imo ta arewa: Patrick Ndubueze
 48. Imo ta yamma: Osita Izunaso
 49. Jigawa ta arewa maso gabas: Ahmed Abdulhamid
 50. Jigawa ta arewa maso yamma: Babangida Hussaini
 51. Jigawa ta kudu maso yamma: Tijjani Kiyawa
 52. Kaduna ta tsakiya: Muhammad Abdullahi
 53. Kaduna ta arewa: Suleiman Kwari
 54. Kaduna ta kudu: Bulus Audu
 55. Kano ta tsakiya: Abdulsalam Zaura
 56. Kano ta arewa: Barau Jibrin
 57. Kano ta kudu: Kabiru Gaya
 58. Katsina ta tsakiya: Abdulaziz Yara’dua
 59. Katsina ta arewa: Nasiru Daura
 60. Katsina ta kudu: Muktar Dandutse
 61. Kebbi ta tsakiya: Atiku Bagudu
 62. Kebbi ta arewa: Hussaini Kangiwa
 63. Kebbi ta kudu: Bala Na‘Allah
 64. Kogi ta tsakiya: Ohere Abubakar
 65. Kogi ta gabas: Isah Jibrin
 66. Kogi ta yamma: Karimi Sunday Steve
 67. Kwara ta tsakiya: Saliu Mustapha
 68. Kwara ta arewa: Sadiq Umar
 69. Kwara ta kudu: Lola Ashiru
 70. Lagos ta tsakiya: Eshilokun Sanni
 71. Lagos ta gabas: Mukhail Abiru
 72. Lagos ta yamma: Idiat Adebule
 73. Nasarawa ta arewa: Danladi Halilu
 74. Nasarawa ta kudu: Umaru Al-Makura
 75. Nasarawa ta yamma: Shehu Tukur
 76. Niger ta gabas: Mohammad Musa
 77. Niger ta arewa: Abubakar Sani Bello
 78. Niger ta kudu: Bima Enasi
 79. Ogun ta tsakiya: Shuaib Salisu
 80. Ogun ta gabas: Olugbenga Daniel
 81. Ogun ta yamma: Olamilekan Adeola
 82. Ondo ta tsakiya: Adeniyi Adegbonire
 83. Ondo ta arewa: Ipinsagba Olajide
 84. Ondo ta kudu: Jimoh Ibrahim
 85. Osun ta tsakiya: Ajibola Basiru
 86. Osun ta gabas: Israel Famurewa
 87. Osun ta yamma: Amidu Raheem
 88. Oyo ta tsakiya: Yunus Akintunde
 89. Oyo ta arewa: Fatai Buhari
 90. Oyo ta kudu: Sarafa Ali
 91. Plateau ta tsakiya: Diiket Plang
 92. Plateau ta arewa: Christopher Giwa
 93. Plateau ta kudu: Simon Lalong
 94. Rivers ta gabas: Ndubuisi Nwankwo
 95. Rivers ta kudu maso gabas: Oji Ngofa
 96. Rivers ta yamma: Asita Honourable
 97. Sokoto ta gabas: Ibrahim Lamido
 98. Sokoto ta arewa: Aliyu Wamako
 99. Sokoto ta kudu: Ibrahim Abdullahi
 100. Taraba ta tsakiya: Marafa Abba
 101. Taraba ta arewa: Sani Abubakar
 102. Taraba ta kudu: Danjuma Shiddi
 103. Yobe ta gabas: Ibrahim Gaidam
 104. Yobe ta arewa: Ahmed Lawan
 105. Yobe ta kudu: Mohammed Bomai
 106. Zamfara ta tsakiya: Kabiru Marafa
 107. Zamfara ta arewa: Sahabi Ya’u
 108. Zamfara ta yamma: Abdulaziz Yari
 109. Babbar birnin tarayya: Zakari Angulu

Kara karanta wannan

Yau ko gobe Juma'a: Ganduje, Shettima, da mutum biyu da ake sa ran Tinubu zai zaba, Majiya

Lawan ya tsallake rijiya da baya, sunansa ya maye gurbin na Machina a matsayin dan takarar sanata na APC

A wani labarin, mun ji cewa an bayyana sunan shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, a matsayin dan takarar kujerar sanata mai wakiltan Yobe ta arewa na jam’iyyar the All Progressives Congress (APC) a zaben 2023.

Lamarin na zuwa ne yan awanni bayan Bashir Machina, wanda ya lashe zaben fidda gwanin APC na kujerar, ya jadadda cewa ba zai janyewa shugaban majalisar dattawan ba.

Lawan dai ya yi takarar tikitin shugaban kasa na jam’iyyar APC sannan awanni kafin fara zaben fidda gwanin sai shugaban jam’iyyar na kasa, Abdullahi Adamu ya sanar da shi a matsayin dan takarar maslaha na jam’iyyar.

Asali: Legit.ng

Online view pixel